Browsing Category
Afirka
An Tsare Masu Zanga-Zangar Goyon Bayan Falasdinu A Kenya
'Yan sandan Kenya sun saki wasu mutane uku da aka kama da hannu a wani taron goyon bayan Falasdinu a Nairobi babban…
Tanzaniya Ta Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Tashar Jiragen Ruwa Da Kamfanin UAE
Kasar Tanzaniya ta kulla yarjejeniyar kula da tashar jiragen ruwa na tsawon shekaru 30 da Hadaddiyar Daular…
EU Da ECOWAS Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Ciniki Da Abinci Na Euro Miliyan…
Kungiyar Tarayyar Turai da kungiyar ECOWAS sun rattaba hannu kan yarjejeniyoyin kudi har Yuro miliyan 212 da digo…
Zanga-zangar Gama Gari A Masar A Hadin Kai Da Gaza
Rahotanni na cewa dubun dubatar masu zanga-zangar ne suka taru a Masar domin nuna goyon bayan su ga rikicin Gaza da…
Sunak Yayi Kira Da A Kai Agaji Ga Gaza Lokacin Da Ya Ziyarci Masar
Rishi Sunak ya gana da shugaban hukumar Falasdinu a Masar a wani bangare na rangadin da ya ke a Gabas ta Tsakiya.…
Hadatsarin Mota Ya Rutsa Da Yariman Zulu Bayan Dawowa Daga Sahri’ar Neman Gado
Wasu sarakunan kabilar Zulu guda biyu sun yi hatsarin mota a kasar Afirka ta Kudu bayan sun dawo daga shari'ar da…
Ministan Yada Labarai Ya Yi Kira Ga Tarayyar Afirka Domin Samar Da Arziki
Ministan yada labarai da wayar da kan jama'a na Najeriya Mohammed Idris, ya yi kira da a inganta hadin kai tsakanin…
Sojoji Sun Ce Hambararren Shugaban Kasar Bazoum Yayi Yunkurin tserewa
Gwamnatin mulkin soja a Nijar ta ce ta dakile yunkurin hambararren shugaban kasar Mohamed Bazoum na tserewa daga…
Kenya Ta Fara kwashe ‘Yan Kasar Ta Daga Isra’ila
Kenya ta fara kwashe 'yan kasarta daga Isra'ila bayan barkewar yaki kwanaki 10 da suka gabata.
…
Sakamakon Zaben Laberiya: Weah Da Boakai Sun Shirya Zaben Fidda Gwani
A yayin da aka kidaya kusan dukkan kuri'un da aka kada a zaben Laberiya, shugaba George Weah da babban abokin…