Browsing Category
kasuwanci
Kasuwar FX: Shugaban Rukunin BUA Yayi Kira A Kara Hakuri
Shugaban rukunin BUA, Abdulsamad Rabiu, ya yi kira da a kara hakuri daga ‘yan kasuwa, da kuma kamfanoni masu zaman…
Kudu maso Gabashin Najeriya Zata Zama Cibiyar Masana’antu – Uwargidan…
Uwargidan shugaban Najeriya, Oluremi Tinubu, ta ce yankin kudu maso gabashin Najeriya na shirin zama cibiyar…
Farashin Gas Na Dafa Abinci Ya Tashi Da Kashi 1.81 A Wata-Wata – NBS
Matsakaicin farashin dillalan man fetur mai nauyin kilo 5 na Silinda na Iskar Gas da ake dafa Abinci ya…
Kamfanin Amurka Zai Kafa Kamfanin Kera Motocin Tan-Tan A Najeriya
Wani kamfani na Amurka, John Deere, ya kuduri aniyar kafa kamfanin kera motocin Tan-Tan a Najeriya.
…
Gwamnan Jihar Legas Ya Bukaci Hukumar NICA Da Ta Bunkasa Hanyoyin Kula Da Lamuni
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya bukaci cibiyar kula da lamuni ta kasa da ta ci gaba da bunkasa sana’ar…
Gwammatin Tarayya Ta Himmatu Wajen Farfado Da Bangaren Sarrafa Karafa.
Gwamnatin tarayyar Najeriya na shirin sake gyara harkar sarrafa karafa a Najeriya domin habaka tattalin arziki, da…
Noma: Najeriya Ta Samu Tallafin Dala Biliyan
Bankin Raya Afirka (AfDB), Bankin Raya Musulunci (IDB) da Asusun Raya Aikin Noma na Duniya, sun kada kuri’ar dala…
Najeriya Da Jamus Za Su Karfafa Hadin Gwiwa A Kokarin Samar Da Makamashi
Kasashen Jamus da Najeriya na shirin samar da hadin gwiwa a fannin samar da makamashi mai tsafta, mai dorewa, a dai…
Najeriya Na Ci Gaba Da Zama Cibiyar Zuba Jari Domin Kasuwancin Harkokin Noma…
Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya ce Najeriya ta kasance wuri mafi kyau wajen zuba jari da kadada…
Masana’antar kofi Ta Najeriya Za Ta Samu Sama Da Dala Biliyan Biyu Cikin…
Manyan ‘yan wasa a masana’antar sarrafa kofi a Najeriya na da kwarin gwiwar cewa masana’antar na da damar samun…