Browsing Category
muhalli
Ambaliyar Ruwa ta yi ajalin rayuka sama da 150 a Pakistan
Adadin wadanda suka mutu sakamakon ruwan sama da kuma ambaliya a Pakistan ya haura 150 a daidai lokacin da ake…
Tsuntsayen Quelea: Gwamnatin jihar Kebbi ta fara feshin iska
Gwamnatin jihar Kebbi ta fara aikin feshin sinadarai ta iska domin kashe kwarin da ke ci-rani a kananan hukumominta…
Dan Majalisa Ya Taimaka wa Wadanda Guguwar Iskar Zamfara Ta Afkawa
Dan majalisar wakilai mai wakiltar Bungudu/MaruAbdulmalik Zuba ya bayar da gudunmawar kudi ga wadanda iftila’in…
Gwamnatin Yobe Ta Rage Tasirin Ambaliyar Ruwa
Gwamnatin Yobe ta bullo da matakan dakile illolin da ambaliyar ruwa za ta iya haifarwa a yankunan da Hukumar Kula…
Rashin Tsaro: Shugaban Karamar Hukumar Toto ya dakatar da ayyukan gandun daji
Shugaban karamar hukumar Toto a jihar Nasarawa, Aliyu Tashas ya bayar da umarnin dakatar da duk wasu ayyuka da ake…
Jami’an Ayyukan Muhalli Suna Duba Rukunan Zaizayar Kasa A Anambara
Wakilan gwamnatin tarayya daga ofishin kula da muhalli a karkashin ofishin sakataren gwamnatin tarayya (OSGF) sun…
Najeriya ta jaddada kudirinta na magance ayyukan dazuka ba bisa ka’ida ba
Gwamnatin Najeriya ta jaddada kudirinta na magance ayyukan dazuzzuka ba bisa ka'ida ba a jihohi 36 na kasar.…
Ambaliyar Ruwa: Jihar Kano Ta Gargadi Jama’a Da Su Yi Hankali Kan Zubar Da Shara
Gwamnatin jihar Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya, ta gargadi mazauna jihar kan zubar da shara ba gaira ba…
Gwamnatin Jihar Katsina Ta Tallafama Wadanda Ambaliyar Ruwa Ta Shafa A jihar
Sama da mutane 300 wadanda ibtila'in ambaliyar ruwa ta shafa a karamar hukumar Katsina dake jihar Katsina arewa…
Gwamnatin Jihar Oyo Ta Amince Da Dokar Hana Siyar Da Kayayyaki Kan Tituna
Gwamnatin jihar Oyo ta kaddamar da injina domin dakile harkokin ’yan kasuwar kan tituna, a wani mataki na aiwatar…