Browsing Category
muhalli
Kungiya Zata Gudanar Da Zanga-Zanga Akan Inshorar Aiyyukan Mai
Kungiyar matasa masu fafutukar kare hakkin yanayi, Fridays For Future Nigeria, FFFN ta ce za ta gudanar da…
Masu Ruwa Da Tsaki Sun Sabunta Alkawarin Magance Matsalar Yanayi
Masu ruwa da tsaki a Abuja sun sabunta alkawarin magance matsalar yanayi a jihohin arewa 19 da kuma babban birnin…
Tauraron Dan Adam Mai Karfin AI Da Zai Bibiyi Gurbin Methane Daga Sarari
MethaneSAT, wani aikin tauraron dan adam da Google's AI ke tallafawa, yana shirin kawo sauyi kan yadda ake gano…
Akwai Yiwuwar AI Zai Magance Lamuran Canjin Yanayi – Cibiyar
Reshen Jihar Oyo na Cibiyar Injiniyoyin Muhalli ta Najeriya (NIEE), reshe a karkashin kungiyar Injiniyoyi ta…
Gwamnatin Jihar Katsina Ta Fito Da Tsarin Cin Moriyar Ma’adanan Dake Jihar
Gwamnatin jihar Katsina dake arewa maso yammacin Najeriya ta bayyana shirinta na bin matakan da ke da…
Gwamnan jihar Kaduna Ya Yaba Wa Dabarun Hadin Gwiwa Tsakanin Indiya Da Najeriya
Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna dake arewa maso yammacin Najeriya, ya yaba da dabarun hadin gwiwa tsakanin Indiya…
Ma’aikatar Muhalli: Sakatare Na Dindindin Yayi Alƙawari ga Manufofin Dijital
Sabon Babban Sakataren Ma’aikatar Muhalli ta Tarayya, Mista Mahmud Kambari, ya ce ya himmatu wajen ganin an…
Gwamnatin Jihar Katsina Ta Tallafawa Wadanda Ambaliyar Ruwa Ta Shafa A Daminar Da…
Gwamnatin jihar Katsina ta kafa kwamiti domin tallafawa wadanda suka gamu da ibtila'in ambaliyar ruwa a daminar da…
Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Neja Ta Ceto Kaddarori Da Dukiyoyin al’umma
Hukumar kashe gobara ta jihar Neja dake arewa ta tsakiyar Najeriya ta sami nasarar ceto kaddarori da dukiyoyin…
Gaggawa: Legas Ta Sami Labarin Hadura 1,461 Da Suka Faru
Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Jihar Legas (LASEMA) ta ce jihar ta samu aukuwar al’amura 1,461 daga ranar 1 ga…