Browsing Category
muhalli
Kaduna: Wutar Daji Ce Ta Hadasa Gobarar FRCN
Hukumar kashe gobara ta jihar Kaduna ta ce kona daji ne ya haddasa gobarar da ta tashi a gidan rediyon tarayyar…
COP28: Sanwo-Olu Yana Neman Abokan Hulda Akan Shirin Daidaita Yanayi
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas, kudu maso yammacin Najeriya, a ranar Lahadi ya yi kira ga "haɗin gwiwar…
COP28: Majalisa Na Neman Tilasta Tallafi Wa Neja Delta
Kungiyar matasan kabilar Ijaw, IYC, ta ba da shawarar tilasta a tallafa wa kalubalen muhalli a yankin Neja Delta,…
COP28: An Kaddamar Da Rukunin Hanyoyin Yanke Iskar Methane A Kasashen Commonwealth
An kaddamar da wata kungiya ta kasashe renon Ingila domin taimakawa kasashe mambobin ta su rage hayakin methane mai…
Shugaban Kasa Tinubu Ya Taya Sabuwar Shugabar Asusun Zuba Jarin Yanayi Murna
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya karrama Ms Tariye Gbadegesin bisa sabon matsayin ta na babban jami’ar kula…
Gwamnatin Binuwai Ta Rusa Haramtattun Gidaje 28 A Makurdi
A ranar Talata ne Hukumar Raya Birane ta Jihar Benuwai, ta rusa wasu haramtattun gidaje 28 a Makurdi, Jihar Benue,…
Poland Zata Hada Gwiwa Da Hukumar Kula Da Gandun Daji
Mambobin ma'aikatar gandun daji ta kasar Poland sun ce suna da sha'awar yin hadin gwiwa da Hukumar Kula da Gandun…
Shirin Samar Da Ruwan Sha Da Tsabtar Muhalli Na SURWASH Ya Samu Nasarori A Jihar…
Mahalarta taron karama muna sani akan shirin samar da ruwan sha da tsabtar muhalli mai dorewa wato "SURWASH"daga…
Najeriya Za Ta Cimma Manufofin Ta Na Tsarin Halittu Na Duniya– Minista
Hadin gwiwar masu ruwa da tsaki da al'ummomin yankin za su taimaka wa gwamnatin Najeriya ta tunkari cimma manufofin…
Jihar Legas Ta Sake Bude Kasuwar Alaba Rago
Gwamnatin jihar Legas da ke kudu maso yammacin Najeriya ta sake bude kasuwar Alaba Rago da ke Ojo, sakamakon rufe…