Browsing Category
Harkokin Noma
Cibiyar Noma Ta Dryland Na Gudanar Da Taro Kan Tsaron Abinci
Cibiyar kula da aikin gona ta DryLand CDA ta Jami’ar Bayero, BUK Kano ta ce tana gudanar da taro karo na hudu kan…
Kungiya Ta Kaddamar da Hadaddiyar Gidan Abinci na Zamani A FCT
Kungiyar ‘yan kasuwa ta kasa (NANTS) ta kaddamar da hadaddiyar masana’antar nama a garin Giri dake karamar hukumar…
NAQS Ta Koyawa Manomi Ayyukan Noma A Yankin Kudu Maso Yamma
A kokarin da ake na bunkasa noma a Najeriya tare da bunkasa kwarewar manoman yankin Kudu maso Yamma, Hukumar Kula…
Gwamnatin Najeriya Ta Ce Sana’ar Noma Za Ta Karfafa Samar Da Abinci
Babban sakataren ma’aikatar noma da samar da abinci, Dr Ernest Umakhihe, ya bayyana cewa zuba jari a harkar noma ,…
Aikin Noma Na Dijital: Kungiyar COL Ta Horar Da Manoman Kayan Lambu A Jihar Osun
Kungiyar Commonwealth of Learning (COL) tare da hadin gwiwar Cibiyar Koyar da Aikin Gona da Karkara (ARMTI) da…
Kungiya Ta Bukaci Gwamnatin Jihar Gombe Da Ta Karfafa Wa Mata Manoma
Kungiyar masu kananan sana’o’i ta mata a Najeriya (SWOFON), reshen jihar Gombe, ta yi kira ga gwamnatin jihar da ta…
Gwamnatin Najeriya Ta Raba Kayan Noma Ga Manoman Jihar Edo
Ma’aikatar noma da samar da abinci ta tarayya tare da hadin gwiwar shirin bunkasa noma na Edo (ADP) sun raba irin…
Manoman Kaji Suna Neman Ci Gaban Shirin Ciyar da Makaranta
Wasu manoman kaji a jihar Legas sun yi kira da a ci gaba da shirin ciyar da makarantu da gwamnatin tarayya ke yi.…
Hadakar Gona A Jihar Ebonyi Zata Fara Sarrafa fulawa
Gonar Greentech Integrated da ke karamar hukumar Izzi (LGA) ta jihar Ebonyi ta ce nan ba da jimawa ba za ta fara…
Gwamnatin Najeriya Ta Bawa Manoman Kaduna Tallafi Kan Noma
Gwamnatin tarayya ta raba ingantattun itatuwan doya da sauran kayan masarufi ga manoma da masu aikin noma a jihar…