Take a fresh look at your lifestyle.

SHUGABA BUHARI YA TAYA SHUGABAN APC NA KASA MURNAR CIKA SHEKARA 76

0 165

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya taya Shugaban Jamiyyar All Progressives Congress (APC), Abdullahi Adamu, murnar cika shekaru 76th da haihuwa ranar 23 ga watan Yuli Shugaban tare kwamitin amintattu na kasa da sauran mambobi murnar bukin Shugaban Jamiyyar..

 

Shugaba Buhari ya tunatar da cewa hangen nesa da jajircewar da tsohon gwamnan jihar Nasarawa ya samar da tafarkin demokuradiya da shugabanci na gari a Najeriya,tare da shiga harkar siyasa tun shekara ta 1977 a matsayin daya daga cikin mambar da suka yi garambawul ga kundin  a shekara ta 1979.

 

Shugaban ya kuma ya jinjina wa Shugaban APC na kasa day a kawo kyakyawan gyara ga ci gaban Jamiyyar inda ya gudanar da shugabanci na gari tare da tabbatar da ‘yan Najeriya sun samu kyaklyawar rayuwa.

 

Shugaba Buhari ya tabbatar da cewa kawo  Senata. Adamu da akayi babban abun alfahari ne ga Jamiyya da kasa baki daya,yace anga hakan tun lokacin day a rike mukamin karamin Ministan aiyyuka da Gidaje da kuma Shugaban kungiyar gwamnonin Arewa.

 

LADAN NASIDI

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *