Majalisar Sarkin Musulmi a jihar Sokoto a arewa maso yammacin Najeriya ta ayyana ranar Litinin 29 ga watan Yuni 2023 a matsayin ranar farko ga Zul-Hijjah 1444H.
Don haka ranar Laraba 28 ga watan Yuni 2023 ita ce ranar Eidul Adha 1444H.
Mai Martaba Sarkin Musulmi, wanda kuma shi ne Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci ta Najeriya, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya yi wa daukacin al’ummar Musulmi barka da Sallah.
Leave a Reply