Take a fresh look at your lifestyle.

IMF TA AMINCE DA RANCEN DALA BILIYON 1.3 GA ZAMBIYA

Theresa Peter

211

Asusun bada lamuni na duniya ya amince da rancen Dalar Amurka biliyan 1.3 ga kasar Zambia.

 

Asusun zai taimaka wa Zambia maido da kwanciyar hankali a fannin tattalin arziki da kuma ci gaba.

 

A halin da ake ciki kuma, hukumar tace kasar Zambiya tana fama da matsalar tashin gudarnar da tattalin arziki na tsawon shekaru, da ci gaban ta yayi kasa sosai wajen magance fatara, da rashin daidaito, da rashin abinci mai ginajiki.

 

A maimaiko haka, zambiya za ta magance matsalar cin hanci da rashawa,  dakawar da tallafin man fetur da tallafin noma yadda yakamata.

 

BBC/CO

Comments are closed.