Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sauka jihr Ogun a ziyarar aiki na wuni guda.
Jirgin saman Shugaban kasa ya sauka tashar babban jirgin saman kasa da kasa na Murtala Muhammed Legas da misalign karfe 09:15 GMT.
Dagan filin jirgin saman Shugaban ya shiga Jirgin sama mai saukar Ungulu zuwa Sagamu, na jihar Ogun inda Gwamnan jihar, Dapo Abiodun ya karbi bakuncin shi.
Jim kadan da saukar shi a Sagamu, Shugaban ya kaddamar da babbar kofar shiga birnin Gateway City ,hanyar kilomita 42 daga Sagamu zuwa Abeokuta hayar day a bi har zuwa birnin jihar Abeokuta.
Ladan Nasidi
Leave a Reply