Kakakin Majalisar Wakilai, Femi Gbajabiamila ya bayyana a matsayin abin takaicin hatsarin da jirgin kasa da wata motar Bus Rapid Transit (BRT) ta afku a Ikeja, jihar Legas, a kudu maso yammacin Najeriya.
Kakakin majalisar, wanda ya ce hatsarin ya kasance abin gujewa, ya bayyana bakin cikinsa yadda aka yi asarar rayukan mutanen da ba su ji ba ba su gani ba, da suke gudanar da sana’arsu ta halal a yayin da lamarin ya faru.
Leave a Reply