Zababben shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya shiga cikin jerin mutane 100 da suka fi tasiri a shekarar 2023 da mujallar Time ta fitar.
https://twitter.com/TIME/status/1646487137653518336
Jerin mutane 100 da suka fi tasiri a duniya a kowace shekara Mujallar Time ta gane mutane da asu canza duniya.
Jerin 2023 wanda aka fitar ranar Alhamis yana da Tinubu a bangaren Shugabanni.
Sauran Bangaren ya hada da Hamshakan Mutane,Masu Zayyane-Zayyane da Kirkira,
https://twitter.com/PresElectNgr_/status/1646541149287448576?ref_src=twsrc%5Etfw%7Ctwcamp%5Etweetembed%7Ctwterm%5E1646541149287448576%7Ctwgr%5Ee191ecc80fbda1be2d6652e48382e76cf9ece386%7Ctwcon%5Es1_&ref_url=https%3A%2F%2Fvon.gov.ng%2Fnigerias-president-elect-others-named-times-100-most-influential-people%2F
Tinubu da ya lashe Zaben Najeriya a ranar 25 ga watan Feburairu na daga cikin jerin sunaye Kamar Shugaban Amurka Joe Biden ,na Brazil Luis Inacio Lula Da Silva;Uwar gidan Shugaban Ukraine Olena Zalensky da sauran Shugabannin Duniya.
Rahoton ya bayyana Tinubu, Wanda Za’a rantsar a ranar 29 ga watan Mayu “Tsohon hamshakin dan Siyasa.”
Leave a Reply