Zababben shugaban kasar Najeriya, Bola Tinubu a ranar Juma’a ya bi sahun shugaban kasa Muhammadu da sauran masu ibada wajen gudanar da sallar Juma’a a masallacin fadar shugaban kasa dake Abuja.
https://twitter.com/MBuhari/status/1651939763132198921?ref_src=twsrc%5Etfw%7Ctwcamp%5Etweetembed%7Ctwterm%5E1651939763132198921%7Ctwgr%5Efabdd4779bc0d2b04eb3af12359b9943b4d4c25b%7Ctwcon%5Es1_&ref_url=https%3A%2F%2Fvon.gov.ng%2Fpresident-elect-tinubu-observes-jummaat-prayer-at-presidential-villa%2F
Haka kuma wasu manyan jami’an gwamnati da na shugaban kasa sun halarci masallacin.
A nasa bangaren kuma, Tinubu ya samu rakiyar wasu abokansa da abokan siyasa.
A ranar 29 ga watan Mayu ne za a rantsar da zababben shugaban kasar domin ya gaji shugaba mai ci, Muhammadu Buhari, wanda wa’adinsa zai kare a ranar.
Leave a Reply