Kungiyar Lafiya ta dunya (WHO) tace kimanin kashi 63% ne al’umar Afirka ke kamuwa da cututtukan daga dabbobi a cikin shekaru 10 .
KARIN BAYANI: Climate change fuelling disease in Africa – WHO
A cikin bayanan ta ranar Alhamis Kungiyar, ta lura cewa Afirka na fuskantar karuwar kamuwa da cututtukan dabbobi kamar kyandar Birai,dake gidajen ajiyar dabbobi a nahiyar da kashi 63% shekaru da dama.
A kididdigar kungiyar WHO ta gano cewa an samu cututtuka 1,843 “na barkewar cututtuka,” kamar cututtuka a Afirka tsakanin shekara ta shekara 2001 da 2022.
Kashi Talatin daga cikin dari na cututtukan da mutane ke kamuwa das u daga Dabbobi ne a gidajen ajiyar dabbobi.
Ebola na daga cikin cutukan,misali,zazzabi mai tsanani, macijin ciki da kyandar Berai.
An Ambato Daraktan WHO a Afirka Matshidiso Moeti a cikin wani jawabi na cewa rashin kyakyawan ababen hawa da ake anfani das u a gidajen ajiyar dabbobi na haifar da yaduwar cutuka a Nahiyar.
Amma kila Afirka ta zamo nahiar da wannan cutar zata fi yaduwa,ta ja hankalin al’uma da a inganta harkar sufuri dake barazana ga yaduwar cutuka a gidajen ajiyar dabbobi a birane.
LADAN NASIDI
Leave a Reply