Zabe: ‘Yan Takarar Shugabancin APC Da ‘Yan Takarar Gwamna Sun Yabawa… Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress APC, Mista Bola Tinubu ya yabawa hukumar zabe mai…
Mataimakin Shugaban Kasa Osinbajo Ya Kada Kuri’a A Mahaifarsa Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo da uwargidansa Dolapo sun kada kuri’unsu a zaben shugaban kasa da…
An Fara Zabe Da BVAS A Wasu Sassan Jihar Borno Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa An fara aikin tantancewa da kada kuri'a a wasu sassa na Maiduguri babban birnin jihar Borno inda rahotanni ke cewa…
Gwamnan Jihar Kano Ya Yaba Da Tsarin Zabe Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya kada kuri'a a mazabar Ganduje Cikin Gari da misalin karfe 9:55 na safe.…
Zaben 2023: Hukuma Ta Bayyana Hatsari, Da Damammaki Yayin Da ‘Yan Nijeriya Ke Zabe Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 8 Hukumar Zabe ta Kasa Nasarar zabukan 2023 na Najeriya na iya haifar da sabon salo na gaskiya da rikon amana a Afirka idan gwamnati ta…