An Fara Zabe Da BVAS A Wasu Sassan Jihar Borno Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa An fara aikin tantancewa da kada kuri'a a wasu sassa na Maiduguri babban birnin jihar Borno inda rahotanni ke cewa…
Gwamnan Edo Ya Kada Kuri’a, Ya Kuma Nuna Gamsuwa Da Fitowar Jama’a Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Gwamnan jihar Edo dake kudu maso kudancin Najeriya Godwin Obaseki ya kada kuri'arsa tare da bada tabbacin fitowar…
An Fara Zabe A Jihar Kano A Yayin Da Mata Da Dama Suka Fito Domin Kada… Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa An Fara Gudanar Da Zaben Cikin Kwanciyar Hankali Tare Da Fitowar Masu Kada Kuri'a Da Wuri, Musamman Mata A Rumfunan…
An Gudanar Da Zabe Lafiya Da Layya A Jihar Filato Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa An fara kada kuri'a a makarantar Olusegun Obasanjo Model School Hwolshe 005 Girin da ke karamar hukumar Jos ta Kudu…
Jihar Edo: Mazauna Jihar Edo Sunyi Jerin Gwano A ATM Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Mazauna birnin Benin na jihar Edo sun yi jerin gwano a wuraren ATM na wasu bankunan kasuwanci domin samun kudi a…
Bishop Din Katolika Ya Yaba Da Tsarin Zabe Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Limamin Cocin Katolika na Diocese Makurdi Most Rev Wilfred Anagbe ya ce jefa kuri'a a zaben shugaban kasa da na…
Babu Alamun Tsaro A Sassan Jihar Edo Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Ba a ga jami’an tsaro a rumfar zabe mai lamba 1 da kuma 3 na karamar hukumar Oreado da ke jihar Edo a Kudancin…
‘Yan Najeriya Zasu Yi Zabi A Zabe Mafi Muhimmanci A Duniya Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa A yau Asabar ne ‘yan Najeriya za su tantance wanda zai zama shugabansu na tsawon shekaru hudu masu zuwa. Hukumar…
Code Of Conduct Bureau Zasu Sa Ido A Babban Zaben 2023 Usman Lawal Saulawa Feb 24, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Hukumar Code of Conduct Bureau (CCB) ta ce za ta gudanar da sa ido na musamman ga jami’an gwamnati, tare da taka…
2023: INEC Za Ta Fara Rabon PVC A Unguwanni Usman Lawal Saulawa Jan 6, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta ce za ta fara raba katinan zabe na dindindin ga wadanda suka…