Zaben 2023: Za A Fara Tattalin Arziki A Jihar Adamawa Usman Lawal Saulawa Feb 26, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC a jihar Adamawa ta ce za ta fara tattara sakamakon zaben da aka gudanar…
Zaben 2023: Ana Ci Gaba Da Zabe A Jihar Bayelsa Usman Lawal Saulawa Feb 26, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa A yau ne ake ci gaba da kada kuri'a a unguwanni na 4 & 6 inda ba a iya gudanar da zaben a jiya ba. A cewar…
Za a Fara Tattara Sakamakon Zabe A Jihar Edo Usman Lawal Saulawa Feb 26, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta shirya tattara sakamakon zabe a jihar Edo da ke Kudancin Najeriya.…
Hukumar ICPC Ta Kama Wasu Mutane 9 Da Ake Zargi Da Sayan Kuri’u A Ondo Da Osun Usman Lawal Saulawa Feb 26, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta, ICPC, ta kama wasu mutane 9 da suke sayen kuri’u a jihohin…
Ana Ci Gaba Da Tantancewa Da Tattara Kuri’u A Jihar Kano Usman Lawal Saulawa Feb 26, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa An ci gaba da tantancewa da tattara kuri'u a wasu sassan jihar Kano a ranar Lahadi 26 ga watan Fabrairu a Arewacin…
Usman Lawal Saulawa Feb 26, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Biyo bayan barkewar wata babbar gobara da ta mamaye kasuwar litinin maiduguri, gwamnan jihar Borno, Farfesa…
Ana Ci Gaba Da Kada Kuri’a A Wasu Sassan Jihar Edo Usman Lawal Saulawa Feb 26, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Za a ci gaba da kada kuri’a a ranar Lahadi 26 ga watan Fabrairu, a wasu sassan jihar Edo da ke Kudancin Najeriya, a…
Gwamnan Cross-River Yayi Korafi Dangane Da Isowar Kayan Zabe A Makare Usman Lawal Saulawa Feb 26, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Gwamnan jihar Cross River da ke kudancin Najeriya, Farfesa Ben Ayade ya koka kan yadda aka jinkirta rabon…
2023: Gwamnan Jahar Sokoto Ya Kada Kuri’a, Tare Da Yabawa Jama’a Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Gwamnan jihar Sokoto dake arewa maso yammacin Najeriya, Aminu Waziri Tambuwal ya samu nasarar kada kuri'arsa a…
2023: Gwamnan Jahar Kano Ya Bukaci Masu Zabe Da Su Nuna Da’a Cikin Lumana Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Gwamnan jihar Kano Dr Abdulahi Umar Ganduje ya shawarci masu kada kuri’a da su kasance cikin lumana da kwanciyar…