Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta shirya tattara sakamakon zabe a jihar Edo da ke Kudancin Najeriya.
INEC ta ce tana dakon sakamakon zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisun tarayya da aka gudanar a fadin kananan hukumomi 18 na jihar a ranar Juma’a 25 ga watan Fabrairu.
A halin da ake ciki, wasu masu sa ido na kasashen waje suna nan a kasa kuma da yawa daga cikin ‘yan jarida suna jiran daukar sakamakon daga kananan hukumomin.
Leave a Reply