Browsing Category
Duniya
China: Ta Rushe Masallatai – HRW
Kungiyar kare hakkin bil adama ta Human Rights Watch ta bayyana a wani sabon rahoto da ta fitar cewa China na…
Isra’ila Da Hamas Sun Amince Da Yarjejeniyar Tsagaita Wuta
Isra'ila da Hamas sun amince da yarjejeniyar tsagaita bude wuta na wucin gadi da za ta ba da damar sakin mutane…
BRICS Ta La’anci Yakin Isra’ila A Gaza
Shugabannin manyan kasashe masu tasowa sun yi kira da a kawo karshen yakin da Isra'ila ke yi a Gaza da kuma dakatar…
Taron kolin Sin Da Gabas Ta Tsakiya: ‘Isra’ila Na Neman Kawo Karshen…
Ministan harkokin wajen Falasdinu ya ce Isra'ila na neman kawo karshen kasancewar al'ummar Falasdinu a "kasa mai…
Burtaniya An Bude Taron Abinci na Somaliya A London
Firayim Ministan Burtaniya Rishi Sunak ya bude taron samar da abinci na duniya a Landan.
Taron dai…
Ukraine: Zelenskiy Ya Kori Kwamandan Likitocin Soja
Shugaban kasar Ukraine Volodymyr Zelenskiy a ranar Lahadin da ta gabata ya bukaci sauye-sauye cikin sauri a cikin…
Harin Bam Din Isra’ila: Rukunin Farko Na Jarirai Daga Gaza Sun Isa Masar
An kai rukunin farko na jariran da ba a kai ga haihuwa ba da aka kwashe daga babban asibitin Gaza zuwa Masar a…
Beijing: Ministocin Larabawa Da Musulmai Sun Bukaci Kawo Karshen Yakin Gaza
Ministocin kasashen Larabawa da na musulmi a ranar Litinin din nan sun yi kira da a tsagaita bude wuta cikin…
Tsohuwar Uwargidan Shugaban Amurka Rosalynn Carter Ta Rasu Tana Da Shekara 96
Tsohuwar Uwargidan Shugaban Amurka kuma babbar mashawarcin Jimmy Carter, Rosalynn Carter, a wa’adinsa daya na…
‘Asarar Farar Hula Ta Yi Yawa’ A Gaza, Macron Ya fada Wa Netanyahu
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya shaidawa Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu cewa an sami "asara farar…