Browsing Category
Duniya
Indiya Ta Ba da Sharuɗɗa Masu Tsari Domin Shawo Kan Matsalar Dalibai Dake Kashe…
Cibiyoyin horaswa a birnin Kota na Arewacin Indiya na fuskantar tsauraran ka'idoji bayan karuwar yawan daliban da…
Yayin Da Hare-Haren Jiragen Isra’ila ke Kara tsananta Asibitocin Gaza Na…
A asibitin shahidan Al-Aqsa da ke tsakiyar Gaza, suna ta fama da karancin kayan da za a rufe matattu da su.…
Maldives: Zaɓaɓɓen Shugaban ƙasa Muizzu Zai Kori Indiya Daga Kasar
Zababben shugaban kasar Maldives, Dr. Mohamed Muizzu na gaggawar daukar matakai na neman korar jami'an sojin Indiya…
Isra’ila Ta Ninka Adadin Fursunonin Falasdinawa Zuwa 10,000
Jami'an Falasdinawa sun ce tun a ranar 7 ga watan Oktoba Isra'ila ta kame ma'aikata 4,000 daga Gaza da…
Tsohon PM Pakistan Sharif Ya Isa Gida Daga Gudun Hijira
Fira Ministan Pakistan Nawaz Sharif wanda ya shafe shekaru uku yana gudun hijira a birnin Landan na kasar…
Amurka Da Birtaniya Basu Goyi Bayan Indiya Akan Kanada Ta Rage Yawan Diflomasiya
Amurka da Biritaniya sun bukaci New Delhi da kada ta dage Canada ta rage yawan diflomasiyya a Indiya tare da nuna…
‘Tarihi Yana Kallon’: Taurarin Hollywood Sun Bukaci Biden Da Ya Matsa…
Dubban 'yan wasan kwaikwayo da masu fasaha na Hollywood, ciki har da ɗan wasan barkwanci Jon Stewart da ɗan wasan…
Shugaban Majalisar Dinkin Duniya Ya Yi Kira Da A Ba Da Taimako Domin Shiga Cikin…
Sakatare-Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres, ya yi amfani da ziyarar da ya kai a mashigar Masar da…
Ostiraliya: Dubban Jama’a Ne Suka Halarci Gangamin Goyon Bayan Falasdinawa
Dubban mutane ne suka halarci wani gangamin nuna goyon bayan Falasdinu a birnin Sydney mafi girma a kasar Australia…
An Yi Mummunar Ambaliyar Ruwa A Kasar Scotland
Sassan Gabashin Scotland ya fuskanci mummunar ambaliyar ruwa a ranar Juma'a bayan da ruwan sama kamara da bakin…