Browsing Category
Duniya
Birtaniya za ta ayyana kungiyar Wagner ta Rasha ta ta’addanci
Ma'aikatar harkokin cikin gida ta kasar Britaniya ta sanar a jiya Laraba cewa, gwamnatin kasar Birtaniya za ta…
Koriya Ta Arewa za Ta ‘Dan-dana Kudarta’ Idan Ta Bai Wa Rasha…
Tattaunawar makamai tsakanin Rasha da Koriya ta Arewa na ci gaba sosai, in ji wani jami'in Amurka, yana mai…
Hukumar Kula Da Jiragen Sama Ta Burtaniya Ta ce za Ta Gudanar Da Wani Bincike
Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Biritaniya ta ce za ta gudanar da wani bincike mai zaman kansa kan…
Shugaban Najeriya Ya Yi Wa Masu Zuba Jari Na Indiya Albishir
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya yi wani babban taro da masu zuba jari na kasar Indiya inda ya yi alkawarin cewa…
Rasha ‘Da dabara’ ta janye daga Robotyne na Ukraine
Wani jami'in da Rasha ta nada ya ce Sojojin Moscow sun yi watsi da ƙauyen Robotyne na Ukraine, fiye da mako guda…
Kauracewa Taron G20 Ba Sabon Abu Ba Ne Ga Sin Da Rasha- in ji Indiya
Shugaban China Xi Jinping da Vladimir Putin na Rasha tsallake taron G20 na wannan makon a New Delhi ba sabon abu ba…
Ostiraliya Ta Ceci Ma’aikacin Bincike Daga Antarctica
Ostiraliya ta yi nasarar korar wani mai binciken Antarctic mara lafiya daga wani wuri mai nisa a nahiyar da ke…
Biden Ya Ji takaicin Xi Na Kin Halartar Taron G20
Shugaban kasar Amurka Joe Biden ya ce ya ji takaicin yadda takwaran shi na kasar Sin Xi Jinping ke shirin tsallake…
Dubban Gidaje Suka Rasa Wutar Lantarki Bayan Guguwar Haikui A Taiwan
Taiwan ta yi aiki a ranar Litinin don maido da wutar lantarki zuwa gidaje sama da 30,000 bayan da guguwar Haikui ta…
Kotu Ta Yi Watsi Da Tuhumar Da Ake Wa Mataimakin PM A Malaysia
Masu gabatar da kara a Malaysia sun yi watsi da tuhumar da ake yi wa mataimakin firaministan kasar Ahmad Zahid…