Browsing Category
Duniya
Gwamnatin Denmark Za Ta Hana Kona Al-Qur’ani
Gwamnatin kasar Denmark ta ce tana gabatar da wata doka da za ta haramta kona kwafin kur’ani a wuraren taruwar…
Majalisar Dinkin Duniya Ta Sake Bude hedikwatar Turai Bayan Batun Tsaro
Majalisar Dinkin Duniya ta sake bude hedikwatarta na Turai da ke birnin Geneva na kasar Switzerland bayan rufe ta…
Putin ya yi shiru kan mutuwar Shugaban Wagner
Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya aike da sakon ta'aziyya ga iyalan Yevgeny Prigozhin, inda ya yi watsi da…
Amurka Za Ta Horar da Matukin Jirgin Yukren Akan Jiragen Yakin F-16
Ma'aikatar tsaron Amurka ta Pentagon ta sanar da cewa, Amurka za ta fara horar da matukan jirgin na Ukraine a kan…
An Kama Donald Trump
An kama tsohon shugaban kasar Amurka Donald Trump a gidan yarin Jojiya bisa zarginsa da laifin yin zagon kasa da…
Shugaba Xi ya yi kira da a gaggauta fadada BRICS
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi kira da a gaggauta fadada kungiyar BRICS a taron kolin da ake gudanarwa a…
Indiya ta zata Sauka A Duniyar Wata
Indiya za ta yi yunkurin sauka a duniyar wata a karo na biyu ranar Laraba, aikin da ake ganin yana da matukar…
Amurka ba ta goyon bayan hare-hare a cikin Rasha – Jami’i
Amurka ba ta karfafa ko ba da damar kai hare-hare a cikin Rasha, in ji mai magana da yawun ma'aikatar harkokin…
Farisa Ta Kera Babban Jirgi Mara Matuki Da Tara Labarai
Kasar Iran ta kera wani jirgin sama mara matuki na gida mai suna Mohajer-10 tare da ingantacciyar tazara da tsawon…
Daren Farko A Gidan Yari: Tsohon Firayim Minista na Thailand yana asibiti
An kai tsohon shugaban Thailand Thaksin Shinawatra da aka daure zuwa asibiti da sanyin safiyar Laraba, washegarin…