Browsing Category
Duniya
Poland za ta karfafa tsaro a kan iyaka da Belarus
Poland ta ce za ta aike da 'yan sanda 500 don tabbatar da tsaro a kan iyakarta da Belarus domin shawo kan karuwar…
Gobarar Motar Safa tayi Sanadiyar Mutuwar mutane 25 a Indiya
Wata motar bas ta yi hatsari tare da kone kurmus, inda ta kashe mutane akalla 25 a jihar Maharashtra da ke yammacin…
Japan Ta Hango Jiragen Ruwan Yakin Rasha Kusa Da Taiwan
Ma'aikatar tsaron Japan ta ce ta gano wasu jiragen ruwa biyu na sojojin ruwan Rasha a cikin ruwa kusa da Taiwan da…
Girgizar kasa ta kashe mutum daya a Indonesiya
Wata girgizar kasa mai karfin awo 6.4 ta afku a tsibirin Java na kasar Indonesiya, inda ta raunata akalla mutane…
Pakistan da IMF sun cimma yarjejeniyar tallafin ceto a ndala biliyan 3
Asusun ba da lamuni na duniya IMF ya ce ya cimma yarjejeniyar matakin ma'aikata da Pakistan kan tallafin kudi na…
Poland ta tsare dan wasan Kwallon Kankara na Rasha akan zargin leken asiri
Kasar Poland ta tsare wani dan wasan kwallon kankara dan kasar Rasha bisa zargin leken asiri wanda ya sa ya zama…
New Zealand Gudanar da dangantakar Sin a hankali – Ministan Harkokin Waje
New Zealand ta ce tana kula da dangantakarta da kasar Sin a hankali, kuma dole ne ta kaucewa janye daga "ginshiki…
Rikicin Faransa: Macron Ya Kira Taro Akan Rikici
Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya kira majalisar ministocinsa domin ganawa ta biyu a rikicin cikin kwanaki…
Wasu matasa da ‘yan sandan Faransa sun yi arangama bayan da dan sanda ya…
Masu zanga-zangar dauke da kayan wasan wuta sun yi arangama da 'yan sandan kwantar da tarzoma a wata unguwa da ke…
Amurka Za Ta Bawa Yukren Karin Tallafin Sojoji Dala Miliyan 500
Ma'aikatar tsaron Amurka ta Pentagon ta ce Amurka za ta baiwa Kyiv wani sabon kunshin soji da kudinsa ya kai dalar…