Browsing Category
Duniya
Serbia, Kosovo Zasu Daidaita Dangantaka
Shugaban Serbia Aleksandar Vucic ya ce Kosovo da Sabiya sun cimma "wani irin yarjejeniya" kan aiwatar da…
Koriya Ta Dauki Kimanin Matasa 800,000 Da Shiga Aikin Agajin Soja
Koriya ta Arewa ta yi ikirarin cewa kimanin matasa 800,000 ne suka sadaukar da kansu don aikin soja Saboda yakar…
Yakin Ukraine: Turkiyya Na Neman Fadada Yarjejeniyar Hatsi
Ministan tsaron Turkiyya Hulusi Akar, ya ce Turkiyya za ta ci gaba da tattaunawa don tsawaita yarjejeniyar da za ta…
Biden zai karbi bakuncin Firayim Ministan Irish Varadkar
Shugaban Amurka Joe Biden zai karbi bakuncin Firayim Ministan Ireland Leo Varadkar a ranar Juma'a da zasu yi wata…
Sakataren Amurka Ya Ziyarci Habasha Da Nijar
Sakataren harkokin wajen Amurka, Antony Blinken, ya kai ziyara Nahiyar Afirka domin wani rangadi na kasashe biyu na…
Likitocin Biritaniya Sun Fara Yajin Aikin Kwana Uku
Dubban kananan likitoci a Ingila sun fara yajin aikin kwanaki uku domin nuna adawa da rashin isassun albashi.…
Mutane Takwas Sun Mutu Bayan Kwale-kwale Ya Kife Kusa da San Diego
Akalla mutane takwas ne suka mutu bayan da wasu kwale-kwalen masunta guda biyu suka kife a gabar tekun San Diego da…
Kasar Sin Ta Zabi Sabon Firimiya
Rahotanni na cewa, shugaba Xi Jinping ne ya nada Li Qiang a matsayin firaministan kasar Sin na gaba kuma majalisar…
Birtaniya Da Faransa Sun Cimma Yarjejeniyar Dala Miliyan 577
Biritaniya ta cimma yarjejeniyar biyan Faransa fam miliyan 480 kwatankwacin dalar Amurka miliyan 577 a cikin…
Sojojin Isra’ila Sun Kashe ‘Yan Ta’addar Jihad Islama Guda Uku
Sojojin kasar Isra'ila sun kai farmaki kan wani kauye na Palasdinawa da ke kusa da birnin Jenin da ke gabar…