Browsing Category
Najeriya
Jihar Zatayi Murnar Zagayowar Ranar Samun Yancin Kai Cikin Natsuwa
Gwamnatin Jihar Kwara dake arewa ta tsakiya ta Najeriya ta bayyana cewa ba za a gudanar da wani biki na musamman ba…
Jihar Legas Za Ta Bayar Da Jirgin Ruwan Jajayen Layi A Cikin Disamba
Gwamnan Jihar Legas da ke kudu maso yammacin Najeriya, Babajide Sanwo-Olu ya tabbatar wa mazauna jihar cewa tsarin…
Kungiyar A Abuja Ta Yi Bikin Cika Shekaru Biyar Tare Da Daukar Manufa
Wata Kungiya Mai Zaman Kanta da ba ta siyasa ba, City Club ta Abuja ta yi bikin cika shekaru 5 da kafuwa tare da…
NLC Da TUC Sun Bayyana Fara Yajin Aiki A Fadin Kasar Nan
Ma’aikatan Najeriya Za Su Fara Yajin Aikin Gama-gari A Fadin Kasar A ranar Talata, 3 Ga Oktoba, 2023.
…
MAULUDI: Mataimakin Gwamnan Kano Ya Yi Kira Ga Al’umma Suyi Koyi Da Dabi’un…
Mataimakin Gwamnan Kano Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo ya taya kafatanin al’ummar Musulmi na jihar Kano…
eriya’Yan Majalisu Sun Koka Akan Bincikn Abubuwan Da Babu Da’a A…
A ranar Talata ne Majalisar Wakilai ta yanke shawarar yin bincike kan karuwar al’amuran da suka shafi rashin da’a…
Maulud Nabi: Mataimakin Shugaban Majalisa Ya Taya ‘Yan Najeriya Murna
Mataimakin kakakin majalisar wakilai, Hon. Benjamin Okezie Kalu ya taya al’ummar Musulmi a fadin duniya murnar…
UN Ta Sake Jaddada Sadaukarwa Ga Muhimman Ka’idojin Kare Hakkin…
Majalisar Dinkin Duniya UN, ta sake jaddada kudurinta na tabbatar da muhimman ka'idojin kare hakkin dan Adam na…
NSCDC Ta Lashe Kyautar Mafi Ingantattun Hukumomin Tsaro na Shekarar 2023
Hukumar Tsaron Farin Kaya ta Najeriya (NSCDC), ta samu lambar yabo na hukumar da ta fi inganta tsaro a shekarar…
Eid-Ul-Maulid: Gwamnatin Najeriya Ta Bayyana Ranar Laraba Matsayin Ranar Hutu
Gwamnatin Najeriya ta ayyana ranar Laraba, 27 ga watan Satumba, 2023 a matsayin ranar hutu domin murnar zagayowar…