Browsing Category
Najeriya
Jami’an FRSC Zasu Fara Sintiri Na Sa’o’i 24 A Jihar Kaduna
Hukumar Kiyaye Hadurra ta Kasa, FRSC, reshen jihar Kaduna, ta kammala shirye-shiryen da suka dace don fara sintiri…
ECOWAS Tayi Taro Na Musamman
Yanzu haka ana shirin fara wani taro na musamman na Hukumar Shugabannin Kasashen Yammacin Afirka ta ECOWAS a dakin…
Gwamnan Jihar Kuros Riba Ya Gabatar Da Sabbin Motoci Ga Alkalai
Gwamnan jihar Kuros Riba, Sanata Bassey Otu ya mika sabbin motocin kirar Ford Edge ga manyan alkalai, wata guda…
Uwargidan Gwamnan Kuros Riba Ta Yi Alkawarin Bayar Da Tallafi Na Kananan Yara
Uwargidan Gwamnan Jihar Kuros Riba, Misis Eyoanwan Otu ta yi alkawarin tallafa wa aiwatar da dokar Kare Hakkin Yara…
NLNG Ta Koyar Da ‘Yan Jaridun Najeriya Anfanin Sadarwar Dijital
Kanfanin Iskar Gas NLNG, ya samu nasarar kammala taron bita mai tasiri na shekarar 2023, wanda ya mayar da hankali…
Sojoji Sun Sake Alƙawarin Haɓaka Haɗin Kai da Sojojin Ruwa
Rundunar sojin Najeriya ta jaddada kudirinta na ci gaba da inganta hadin gwiwa da sojojin ruwa domin amfanin kasa.…
Fataucin Bil Adama: Ba Duk Wani Bayani A Kan Kafafen Sadarwa Na Zamani Ne Gaskiya…
Shugabar tawagar ofishin Majalisar Dinkin Duniya mai yaki da muggan kwayoyi da laifuffuka, (UNODC) ta fataucin…
Uwargidan Shugaban Najeriya Ta Ziyarci Tsohon Shugaban Kasa Buhari A Katsina
Uwargidan shugaban Najeriya, Oluremi Tinubu a ranar Alhamis ta kai ziyarar ban girma ga tsohon shugaban kasar,…
Shugaba Tinubu Ya Bukaci Amurka Da Turai Da Su Zurfafa Hulda Da Nijeriya
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bukaci Amurka da Turai da su zurfafa dangantakar zamantakewa da tattalin arziki da…
Gwamnatin Najeriya Da Bankin Duniya Sun Tallafawa Dalibai Da Dabarun Kwarewa
Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya tare da hadin gwiwar Bankin Duniya, ta baiwa dalibai 300 na Kwalejin Kimiyya da Fasaha…