Browsing Category
Najeriya
Harin Yan Bindiga: Gwamnan Jihar Neja ya Jajantawa Al’ummar Kagara
Gwamnan jihar Neja dake arewa ta tsakiyar Najeriya Umar Mohammed Bago ya jajintawa alumma da masarautar kagara dake…
‘Yan Sanda Sun Gano Wata Kungiyar ‘Yan Bindiga A Jihar Anambra
Jami’an Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Anambra sun cafke wasu ‘yan kungiyar asiri guda uku da ke kai hari kan tirelolin…
Aikin Hanyar Minna-Bida: Gwamnatin Jihar Neja ta Kafa Kwamitin Biyan Kudin Diya
A kokarin ta na ganin an Kammala aikin gyran titin Minna zuwa Bida a jihar Neja dake arewa ta tsakiyar Najeriya,…
Shugaba Tinubu Ba Zai Tauye Ma’aikatar Shari’a Ba – Shugaban Kasa
Fadar Shugaban Kasa ta ce kalaman tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya Atiku Abubakar na baya-bayan nan bakar…
Dakarun Soji Sun Lalata Sansanin ‘yan Kungiyar IPOB Da ESN An kama ‘Yan Bindiga A…
Dakarun Bataliya ta 63 Brigade Garrison da ke karkashin runduna ta 6 ta sojojin Najeriya da kuma ma'aikatar…
Gwamnan Katsina Ya Mika Wa Majalissar Dokokin Jiha Kudirori 4
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda ya mika wa majalisar dokokin jihar, da kudirin zartarwa na kafa dokoki guda uku…
Majalisar Wakilai Ta Dakatar Da Yunkurin Karin Kudin Wutar Lantarki a Najeriya.
Majalisar Wakilan Najeriya ta bukaci hukumar kula da wutar lantarki ta kasa NERC da kada ta amince da karin kudin…
Shugaban Najeriya Ya Amince Da Kafa Asusun Tallafawa Kayayyakin Kamfanoni
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa Asusun Tallafawa Kayayyakin Kamfanoni (ISF) ga Jihohi 36 na…
Cire Tallafi: Majalisar Tattalin Arziƙi Ta Ƙasa Ta Goyi Bayan Rabon Taki
Hukumar Tattalin Arziki ta Kasa (NEC) ta yi watsi da shirin rabon hatsi da takin zamani ga jihohi da gwamnatin…
Dan Majalisa A Jihar Anambra Ya Fara Aikin Koyarwa A Makaranta
Mamba mai wakiltar mazabar Awka South 1, Anambra State, Honorabul Henry Mbachu ya kama aiki a matsayin malamin…