Browsing Category
Afirka
An Kammala Babban Taron Kudu Na Uku A Uganda
An kammala taron koli na kudancin kasar karo na 3 a birnin Kampala, inda ya tara manyan wakilai daga kasashe kusan…
Ambaliyar Kongo Brazzaville: Dubban Mutane Na Bukatar Taimako
Domin, ofishin kula da ayyukan jin kai (OCHA), Jens Laerke ya ce a birnin Geneva cewa a Jamhuriyar Congo…
Shugabannin Afirka Sun Soki Yakin Isra’ila A Gaza
Shugabannin kasashen Afirka sun yi Allah-wadai da yakin da sojojin Isra'ila ke yi a zirin Gaza, tare da yin kira da…
Kenya Ta Sanar Da Shirin Ficewa Daga Yarjejeniyar Samar Da Mai Na G2G
Kenya ta ce tana shirin ficewa daga yarjejeniyar gwamnatin ta zuwa G2G da ta kaddamar a watan Afrilun 2023.…
Tsohon Shugaban Kasar Saliyo Koroma Zai Yi Jinya A Najeriya
Tsohon shugaban kasar Saliyo, Ernest Bai Koroma, zai yi jinya a Najeriya, duk da zargin da ake masa na hannu a…
Kenya: Fashewar Amalanken Jaki Ya Yi Sanadiyar Mutuwar Jami’in Tsaro Da…
Wata Amalanken jaki dauke da wani abun fashewa da ake zargin bam ne ya tashi a wani shingen binciken ababan hawa da…
Sakataren Harkokin Wajen Amurka Zai Ziyarci Kasashen Afirka Hudu
Sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken na shirin kai ziyara wasu kasashen Afirka hudu a daidai lokacin da…
‘Yan Daba A Kasar Haiti Sun Kai Farmaki Ga Wata Al’umma
‘Yan kungiyar ‘yan daba sun kai samame ga wata muhimmiyar al’umma a babban birnin kasar Haiti da ke dauke da ‘yan…
Comoros: Mutum 1 Ya Mutu A Zanga-zangar Bayan Zabe
An shiga rana ta biyu ta tashin hankali a tsibirin Comoros da ke gabar tekun Indiya a ranar Alhamis 18 ga watan…
Kamfanin Sadarwa Na Afirka Ta Kudu Ya Dawo Da Sashin Fitar Da Maadinin Kwal
Kamfanin sufurin jiragen kasa na Afirka ta Kudu, Transnet, ya bayyana hakan a yammacin jiya Alhamis cewa, za su…