Browsing Category
Afirka
BRICS: Shugaban Brazil Da Silva ya kare dangantakar shi da Afirka
Shugaban kasar Brazil Luiz Inácio Lula da Silva ya kare alakar kud-da-kud da kasashen Afirka yayin jawabin da ya yi…
Zaben Zimbabwe: Masu kada kuri’a za su kada kuri’a da hauhawar…
Al'ummar Zimbabwe na kada kuri'a a zaben shugaban kasa da na 'yan majalisar dokoki bayan yakin neman zabe da…
Diflomasiya Zata Iya Magance Rikicin Nijar – Wakilin ECOWAS
Tsohon Shugaban Najeriya, Janar Abdulsalami Abubakar, ya ce yana ganin diflomasiyya ce mafita ga rikicin siyasar…
Kungiyar Tarayyar Afirka Ta Dakatar Da Jamhuriyyar Nijar Saboda Juyin Mulki
Kungiyar Tarayyar Afirka ta dakatar da Jamhuriyar Nijar sakamakon juyin mulkin da sojoji suka yi da hambarar da…
Gabon: ‘Yan adawa sun Koka akan rashin adalci game da canjin zabe
Manyan jam’iyyun adawar kasar Gabon, wadanda suka bi sahun dan takara daya tilo domin kalubalantar Ali Bongo…
Zimbabwe: Hasashe ya Karu Game da ‘Mnangagwa wa’adi na uku
‘Shugaban Zimbabwe Emmerson Mnangagwa na shirin sake yin wa’adi na biyu na shekaru biyar a mako mai zuwa.’ Kamar…
Jagoran SA Ya jaddada Batun Sauran Duniya A Taron Brics
Shugaban kasar Afirka ta Kudu Cyril Ramaphosa ya nanata cewa kasar shi ba za ta tsunduma cikin harkar wutar…
Ecowas ta ki amincewa da shirin mika mulki na shekaru uku a Nijar
Kungiyar kasashen yammacin Afirka, Ecowas, ta yi watsi da sanarwar da jagoran juyin mulkin Nijar ya yi cewa ba za a…
Jami’an tsaron kan iyakokin Saudiyya sun kashe daruruwan bakin haure
Ana zargin jami'an tsaron kan iyakar Saudiyya da kisan gillar da aka yi wa bakin haure a kan iyakar kasar Yemen a…
Jam’iyyun adawa a Afirka ta Kudu sun hada karfi da karfe domin tsige…
Bayan taron yini biyu da aka shafe watanni ana tattaunawa tsakanin jam'iyyun adawa bakwai na kasar Afirka ta Kudu,…