Browsing Category
kasuwanci
Tsohuwar Matatar Mai A Nigeria Za Ta Fara Aiki Nan Ba Da jimawa Ba
Matatar man fetur mafi tsufa a Najeriya, Patakwal, dake Eleme, Kudu-maso-Kudu na kasar ana sa ran za ta ci gaba da…
SMEs Jigon Samar Da Wadatar Tattalin Arziki – NCC
Hukumar kula da harkokin sadarwa ta Najeriya ta ce dagewar da kanana da matsakaitan sana’o’i da fara kasuwanci ke…
Za’a Fara Aiki Da Sabon Tsarin Albashi Mafi Karanci A Watan Afrilu 2024 – Ministan…
Gwamnatin Najeriya ta ce sabon tsarin mafi karancin albashi zai fara aiki daga ranar 1 ga Afrilu, 2024.
…
Hukumar Kwastam Ta Najeriya Ta Kaddamar Da Kamfanoni Hudu
Kwanturolan hukumar kwastam ta Najeriya Bashir Adewale Adeniyi ya kaddamar da sabbin shugabanni da mambobi na wasu…
Shugaban Kasa Bola Tinubu Ya Gabatar Da Kasafin Kudi Triliyon 27.5 Ga Majalisar…
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce gwamnatin tarayya za ta samar da kudaden da ake bukata domin dawo da kwanciyar…
Za A Fara Aikin Bututun Gas Na Najeriya-Moroko A 2024
Karamin Ministan Albarkatun Man Fetur (Gas) na Najeriya, Ekperikpe Ekpo, ya ce a shekarar 2024 ne ake sa ran fara…
Tsaro, Samar Da Aikin Yi Sune Shugaba Ya Bai Wa Fifiko A Yayin Gabatar Da Kasafin…
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ce kasafin kudin shekarar 2024 da aka gabatar ya ba da fifiko ga tsaron…
Hukumar Kwastam Ta Najeriya Ta Mika Kudin Cin Hancin Tramadol Ga EFCC
Shugaban Hukumar Kwastam na yankin Tin Can Island, Kwanturola Dera Nnadi, ya mika kudin tramadol dala $54,330 ga…
Gwamnan Jihar Enugu Ya Zaburar Da Babban Manufofin Tattalin Arzikin Shugaba Tinubu
Gwamna Peter Mbah na jihar Enugu ya zaburar da manufofin tattalin arziki na Shugaba Bola Ahmed Tinubu, yana mai…
Gwamnan Jihar Kuros Riba Ya Koka Da A Saukake Tafiye-tafiyen Jirgin Sama
Gwamnan jihar Kuros Riba da ke kudancin Najeriya, Bassey Otu ya shirya tare da mahukuntan kamfanin Aero Contractors…