Browsing Category
kasuwanci
Masana Na Neman Karin Zuba Jari A Sashin Sufuri Da Dabaru Na Najeriya
Kwararru sun jaddada bukatar gwamnatin tarayya cikin gaggawa ta mayar da hankali kan harkokin samar da kayayyaki,…
Zamu Iya Samar Da Tattalin Arzikin Dala Tiriliyan A Shekara 10 – Shugaba Tinubu
Shugaba Bola Tinubu ya ce yin amfani da yawan al’umma da albarkatun Najeriya, tsarin sabunta bege na gwamnatinsa…
A Duk Shekara Farashin Kayan Abinci Da Kayayyaki Na Tashi – NBS
Farashin Abinci na Oktoba 2023 wanda Ofishin Kididdiga na kasa ya buga ya nuna cewa matsakaicin farashin kayan…
Shirin Ba Da Gudunmawa Asusun Fansho Ya Zuba Jarin N130bn Domin Samar Da Kayan…
Mahukuntan Asusun Fansho sun zuba jarin Naira biliyan 130.18 a karkashin shirin bayar da gudunmuwar fansho wajen…
Najeriya Za Ta Fara Fitar Da Iskar Gas Zuwa Jamus Nan Da Shekarar 2026
Najeriya ta rattaba hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna da kasar Jamus, daya na dalar Amurka miliyan 500 na…
Yarjejeniyar G20 Tare da Taron Afirka: Najeriya Na Neman Karin Saka Hannun Jari
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ce Najeriya a shirye ta ke ta jawo jarin da za su ciyar da al'ummar kasar…
Jami’ar Maiduguri Ta Samu Cibiyar Kirkira Da Harkokin Kasuwanci
Daya daga cikin manyan jami'o'in Najeriya, Jami'ar Maiduguri yanzu tana alfahari da sabuwar cibiyar kirkire-kirkire…
Gwamnatin Jihar Neja Zata Samar Da Hanyar Ci Gaba Mai Dorewa
Gwamnatin jihar Neja dake arewa ta tsakiyar Najeriya ta rattaba hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna (MOU) da…
Gombe Ta Samar Da Hanyoyin Fasaha Domin Haɓaka Zuba Jari
Gwamnatin jihar Gombe na samar da hanyoyin fasaha domin bunkasa tattalin arzikin jihar, tare da gudanar da gasar…
Sauye-sauyen Kudi Yana Bada Sakamako Mai Kyau – CBN
Babban bankin Najeriya ya ce sauye-sauyen manufofinsa na hada-hadar kudi sun fara yin tasiri ga tattalin arzikin…