Browsing Category
Harkokin Noma
ProVeg Nigeria Ta Fara Tsari Akan Tushen Tsire-tsire Don Ingantaccen Abinci
Wata kungiyar wayar da kan abinci, ‘ProVeg Nigeria’, ta ce akwai bukatar a sauya tsarin abinci a kasar domin…
Likitocin Dabbobi Tayi Kira Ga Majalisa Akan Ka’idar Sashin Dabbobi
Kungiyar likitocin dabbobi ta Najeriya, NVMA, ta yi kira ga kungiyar likitocin dabbobi ta Najeriya, VCN da ta kara…
Gwamnatin Jihar Legas Ta Dauki Matakin Hana Ambaliyar Ruwa
Gwamnatin jihar Legas, ta ce ta dauki matakin dakile yawan ruwan guguwa da ya haifar da mamakon ruwan sama a fadin…
Shugaban Najeriya Ya Kaddamar Da Madatsar Ruwa Ta Kashimbila Multi-Purpose
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da madatsar ruwa ta Kashimbila Multipurpose Dam, da tashar samar da…
FCTA ta horar da Mata 300 Kan sarrafa Tumatir na dabi’a, adanawa
Da yake nuna damuwarsa kan yadda ake barrar tumatur a lokacin girbi, Hukumar FCT ta dauki matakai masu tsauri don…
Noma a Birane na iya Haɓaka Samar da Abinci, Rage farashi – Masana
A cewar masana harkar noma, a birane zai kara samar da abinci da kuma rage tsadar abinci a kasuwanni.
…
FCTA Ta Fadakar da Al’ umma Game da Ruwan Sama Kamar Da Bakin Kwarya
Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Tarayya, FEMA, a hukumar kula da babban birnin tarayyar Najeriya FCTA, ta yi kira…
Jahar Kebbi Da Masar Sun Hada Kai Kan Aikin Noma
Gwamnatin jihar Kebbi ta ce za ta hada gwiwa da kwararrun masana harkokin noma da kiwo na kasar Masar domin ci…
IFAD Ta Saki Dala Miliyan 60 Domin Tallafawa Kananan Manoman Neja Delta
Daraktan Asusun Raya Aikin Noma na Duniya (IFAD) Dede Ekuoe, ya sanar da cewa an fitar da dala miliyan 60 daga…
Jihar Bauchi Ta Fara Siyar Da Takin Daminar Shekarar 2023
A ranar Talata ne gwamnatin jihar Bauchi ta fara sayar da takin zamani na noman shekarar 2023 kan farashin Naira…