Dan Takarar Shugabanci A APC Ya Kada Kuri’ar Shi Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Dan takarar shugabancin Najeriya na Jam'iyyar APC Bola Ahmed Tinubu ya kaɗa ƙuri'a a mazaɓar shi ta Awolowo da ke…
An Gudanar Da Zabe Lafiya Da Layya A Jihar Filato Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa An fara kada kuri'a a makarantar Olusegun Obasanjo Model School Hwolshe 005 Girin da ke karamar hukumar Jos ta Kudu…
Jihar Edo: Mazauna Jihar Edo Sunyi Jerin Gwano A ATM Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Mazauna birnin Benin na jihar Edo sun yi jerin gwano a wuraren ATM na wasu bankunan kasuwanci domin samun kudi a…
Gwamnan Jihar Kano Ya Yaba Da Tsarin Zabe Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya kada kuri'a a mazabar Ganduje Cikin Gari da misalin karfe 9:55 na safe.…
Bishop Din Katolika Ya Yaba Da Tsarin Zabe Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Limamin Cocin Katolika na Diocese Makurdi Most Rev Wilfred Anagbe ya ce jefa kuri'a a zaben shugaban kasa da na…
An Fara Zabe A Jihar Ebonyi Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa An fara kada kuri'a a unguwar Echiaba dake Ugwuachara a karamar hukumar Ebonyi a jihar Ebonyi dake kudu maso…
Dan Takarar Shugaban Kasa A PDP Ya Kada Kuri’ar Sa Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya kada kuri'arsa cikin nasara a mazabar sa dake…
Shugaba Buhari Ya Jefa Kuri’arsa Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 10 Hukumar Zabe ta Kasa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kada kuri’arsa a zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisun tarayya na 2023. Dan…
Babu Alamun Tsaro A Sassan Jihar Edo Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Ba a ga jami’an tsaro a rumfar zabe mai lamba 1 da kuma 3 na karamar hukumar Oreado da ke jihar Edo a Kudancin…
Zaben 2023: Hukuma Ta Bayyana Hatsari, Da Damammaki Yayin Da ‘Yan Nijeriya Ke Zabe Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 9 Hukumar Zabe ta Kasa Nasarar zabukan 2023 na Najeriya na iya haifar da sabon salo na gaskiya da rikon amana a Afirka idan gwamnati ta…