Browsing Category
Fitattun Labarai
Featured
Shugaba Tinubu Ya Nemi Amincewar Majalisar Dattawa Don Kasafin Kudi FCT A 2025.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya nemi amincewar majalisar dattawan kasar don amincewa da kudurin kasafin kudin…
Shugaban Kasa Tinubu Ya Jinjinawa Ace Mai Shirye-Shiryen Da Watsa Labarai A…
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu Ya taya Shugaban Kamfanin Sadarwa na Bisco Prince Bisi Olatilo murnar cika…
Shugaban Kasa Tinubu Ya Rantsar Da Kwamishinonin INEC Da Mambobin Hukumar Kula Da…
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da sabbin kwamishinonin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC.…
Shugaba Tinubu Ya Kafa Hukumomin Yanki Tare Da Mika Sunanyensu Ga Majalisar…
Shugaban kasa Bola Tinubu ya mikawa majalisar dattawa jerin sunayen wadanda aka zaba na sabbin Hukumomin ci gaban…
Hajj 2025: VP Shettima Ya Bude Jirgin Alhazai Na Farko
A ranar Juma’a da ta gabata ne mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya kaddamar da jirgin farko na maniyyatan…
Cardinal Prevost zababben Paparoma Leo XIV
An zabi Cardinal Robert Francis Prevost a matsayin Paparoma na 267 na cocin Roman Katolika inda ya zama Dan Amurka…
Dakarun Operation Hadin Kai Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Da Dama
Dakarun Operation Hadin da aka tura a Izge da sanyin safiyar Alhamis 7 ga watan Mayu 2025 sun dakile harin da…
Fadar Shugaban Kasa Ta Yi Kira Ga Haɗin Kan ‘Yan Adawa…
Fadar shugaban kasa ta yi watsi da rahotannin da ke kan karuwar kawancen 'yan adawa gabanin babban zabe na 2027…
Ma’aikatar Watsa Labarai Da Wayar Da Kan Jama’a Ta Fara Bitar…
Ma’aikatar Watsa Labarai da Wayar da Kan Jama’a ta Najeriya ta fara nazarin ayyukanta na kwata na biyu bisa…
Rikodin Guinness: Shugaba Tinubu Ya yabawa Mai kirkiran Najeriya
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya taya matashin Dan Najeriya mai kirkire-kirkire Oluwatobi Oyinlola murnar samun kundin…