Browsing Category
Fitattun Labarai
Featured
Shugaba Tinubu Ya Dawo Abuja Bayan Taron AU
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Abuja bayan wata ziyarar aiki ta kwanaki hudu da ya yi a babban birnin kasar…
Janar Na Sojojin Najeriya Ya Samu Aiki A Majalisar Dinkin Duniya
An nada Birgediya Janar Gabriel Olufemi Esho a matsayin mataimakin kwamandan rundunar Majalisar Dinkin Duniya mai…
Gwamnatin Najeriya Ta Ba Da fifikon Akan Tsaron Jama’a
Karamin Ministan Tsaro, Dokta Bello Matawalle, ya ce Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ba da fifiko ga tsaron lafiyar…
AU Ta Nada Shugaban Kasa Tinubu Gwarzon Lafiya
An nada shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu a matsayin gwarzon kungiyar Tarayyar Afirka (AU) mai kula da…
Shugaba Tinubu Ya Bada Umurnin Inganta Asibitocin Koyarwa Guda Shida
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da inganta asibitocin koyarwa guda shida nan take a shiyyar siyasa ta…
Kakakin Majalisa Yayi Alkawarin Inganta Dokar Zabe Na 2027
Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya, Hon. Abbas Tajudeen, ya ce majalisar ta 10 za ta yi kokarin samar da…
Najeriya Na Neman Hadin Kai Da Saudiyya Kan Tsaro
Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Godswill Akpabio, ya yi kira ga gwamnatin Saudiyya da ta taimaka wa Najeriya…
Shugaban Najeriya Ya Isa Addis Ababa Domin Halartar Taron AU Karo Na 37
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya isa Addis Ababa, babban birnin kasar Habasha domin halartar babban taron…
Shugaba Tinubu Ya Nada Sabon Shugaban Babban Bankin Jinginar Gidaje
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin Shebi Usman Odi a matsayin babban jami’in gudanarwa na Bankin…
Najeriya Da Wasu Sun Yanke Shawarar Yakar Rikici Da Dabarun Juriya
Gwamnatin Najeriya tare da hadin gwiwar kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka, ECOWAS, da hukumar…