Browsing Category
Fitattun Labarai
Featured
’Yan Najeriya Mutane Ne Masu Mutunci – Shugaba Tinubu
Shugaba Bola Tinubu ya ce akasin zage-zage da ake yi a wasu bangarori, galibin ‘yan Najeriya na mutunta ka’idojin…
Babban Hafsan Tsaro Ya Kai Ziyarar Bangirma A FIRS
Babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya CDS, Janar Christopher Musa ya kai ziyarar ban girma ga shugaban hukumar…
Shugaban Kasa Tinubu Yana Kan Batun Tsaro- Fadar Shugaban Kasa
Fadar Shugaban Kasa Ta Ce Shugaban Kasa, Tinubu Ya Sa Hannu Ciki Kan Kalubalantar Kasa
Fadar shugaban…
Kamfanonin Indiya Sun Zuba Jarin Dala Biliyan 27 A Tattalin Arzikin Najeriya
Kamfanonin Indiya dari da hamsin sun zuba jarin dala biliyan 27 a Najeriya.
Babban Kwamishinan Indiya…
Samar Da Ayyukan Aiki: Najeriya Na Neman Karin Tallafin Kasashen Waje
Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Kashim Shettima, ya bukaci abokan huldar ci gaban kasar da su kara ba gwamnatin…
Najeriya Za Ta Kaddamar Da Kwamitin Ma’aikata Uku A kan Mafi Karancin…
Gwamnatin Najeriya na shirin kaddamar da wani kwamiti mai wakilai 37 kan mafi karancin albashin ma’aikata na kasa…
Najeriya Da Bulgeriya Zasu Zurfafa Dangantakar Ilimin Kasashen Biyu
Ministan Ilimi, Farfesa Tahir Mamman, ya bayyana aniyar Najeriya na kara zurfafa alakar da ke tsakaninta da…
Makon Sirri Na Bayanai: FG Na Bincikar Bayanai Kan Manyan Laifuka
Gwamnatin Najeriya ta ce a halin yanzu hukumar kare bayanan jama’a ta Najeriya NDPC na gudanar da bincike kan wasu…
Ministan Yada Labarai Ya Yi Kira Ga Hadin Kai Da Karyata Labaran Karya
Ministan yada labarai da wayar da kan jama’a na Najeriya Mohammed Idris, ya yi kira da a hada kai tare da karyata…
Gwamnatin Najeriya Ta Kaddamar da Kwamitin Kasa Kan Siyasar Matasa
Gwamnatin Najeriya ta hannun ma'aikatar raya matasa ta kasa ta kaddamar da wani kwamiti na kasa don nazarin…