Browsing Category
Najeriya
Jahar Katsina: Mataimakin Shugaban Kasa Shettima Zai Kaddamar Da Shirin Karfafawa
Matasan jihar Katsina na cikin farin ciki a yayin da suke jiran isowar mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima a…
Najeriya Da Indiya Sun Hada Gwiwa Akan Harkokin soji
Najeriya da Indiya sun karfafa hadin gwiwarsu na soji, tare da mai da hankali kan musayar bayanan sirri, horar da…
Gas Shine Mabudin Ci gaban Najeriya – Minista
Karamin Ministan Albarkatun Man Fetur (Gas), Rt. Hon. Emperikpe Ekpo ya jaddada muhimmiyar rawar da bangaren iskar…
Noma: Kamfanoni Sun Yi Alƙawarin Tallafawa Shirin Tsaron Abinci
Yunkurin da gwamnatin Najeriya ta yi na tabbatar da samar da abinci ta hanyar kawo sauyi ga amfanin noma a kasar ya…
Najeriya Za Ta Canza Manufofin Siyasa Ta Hanyoyi Daban-Daban
Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya ce shirin shugaban kasa na kirkire-kirkire, tantance manufofi, da…
Minista Ta Yi Murnar Da Mata A Masana’antar Ƙirƙirar Fasaha
Ministar fasaha, al'adu da tattalin arziki ta Najeriya, Hannatu Musawa ta yi bikin mata a fannin kere-kere don…
Uwargidan Shugaban Kasa Ta Yi Kira Da A Hukunta Masu Satar Mutane
Uwargidan Shugaban Najeriya, Oluremi Tinubu, ta yi kira ga Gwamnonin Jihohi da ‘Yan Majalisu da su tsara hukuncin…
Garkuwa: Shugaba Tinubu Ya Bada Umarnin Kubutar Da Mutanen Kaduna Da Borno Da Aka…
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya umurci hukumomin tsaro da na leken asiri da su gaggauta kubutar da wadanda aka sace a…
Ranar Mata: Uwargidan Shugaban Kasa Ta Karrama Matan Nijeriya
Uwargidan shugaban Najeriya, Misis Oluremi Tinubu, na murnar zagayowar ranar mata ta duniya a kasar.
…
Shugaban Najeriya Ya Yi alkawarin bai Wa ‘Yancin Mata Fifiko
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya tabbatar wa mata a Najeriya cewa gwamnatinsa za ta ci gaba da ba da fifikon…