Browsing Category
Najeriya
NiDCOM Da Ofishin Jakadancin Kanada Sun Amince Kan Yanayin Gudanar Da ‘Kaura
Babban Kwamishinan Kanada a Najeriya, Dr. Jamie Christoff, ya jaddada bukatar Hukumar ‘Yan Najeriya Mazauna…
Sauye-Sauyen Shugaba Tinubu Zasu Kai Ga Wadata Ba Da Dadewa Ba – Minista
Ministan Ma’adanai Dr. Dele Alake ya tabbatar da cewa nan ba da dadewa ba irin wahalar da ake fama da ita a kasar…
Minista Yayi Kira Ga ‘Yan Bautan Kasa Kan Kwarewar Aikin Hannu
Karamin Ministan Cigaban Matasa, Mista Ayodele Olawande ya hori mambobin Corps da bukatar su samar wa kansu…
Shugaba Tinubu Ya Tabbatar Da Adalci Na Gaskiya Ga Tsarin Tarayya
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ce al'ummar kasar za su shawo kan kalubalen tattalin arziki a halin yanzu…
VP Shettima Ya Kaddamar Da Sabuwar Hukumar Alhazai
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya kaddamar da sabuwar hukumar alhazai ta Najeriya NAHCON, inda ya yi kira…
Shugaba Tinubu Ya Ziyarci Iyalan Marigayi Gwamna Akeredolu
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya kai ziyarar ta'aziyya ga iyalan marigayi gwamnan jihar Ondo, Rotimi…
Majalisar Dattawan Najeriya Ta Nemi Karin Daukar ‘Yan Sanda Domin Yaki Da Satar…
Majalisar Dattawa ta yi kira da a dauki karin jami’an ‘Yan Sanda don daukaka karfin jami’an tsaro, don yaki da…
Babu Asarar Aiki Daga Gyaran Gwamnati – Minista
Ministan yada labarai da wayar da kan jama’a na Najeriya Mohammed Idris, ya ce aiwatar da rahoton Oronsaye, wanda…
NLC Ta Dakatar Da Zanga-Zanga A Fadin Kasar
Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da ta fitar a karshen taronta na majalisar zartarwa ta kasa da ta gudanar a…
Shugaba Tinubu Ya Amince Da Shirin Bayar Da Aikin Yi
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana goyon bayansa ga shirin nan na samar da aikin yi ga ‘yan kasashen…