Browsing Category
Najeriya
Kotu Ta Yanke Wa Dan Sanda Vandi Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya
Wata babbar kotu a jihar Legas ta yankewa dan sanda, ASP Drambi Vandi hukuncin kisa ta hanyar rataya sakamakon…
Gwamnan Kano Zai Kaddamar da Kashi Na Biyu Na Kayan Tallafi
Gwamnatin Jihar Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf na shirin raba…
Wutar Lantarkin Najeriya Yana Da Muhimmanci Ga Ci gaban Tattalin Arziki – Minista
Ministan Wutar Lantarki na Najeriya, Adebayo Adelabu ya bayyana bangaren wutar lantarki a matsayin makamashin da…
Najeriya Zata Haɓaka Manyan Makarantu Ta Hanyar Dabaru
Shugaba Bola Tinubu ya ce Gwamnatinsa na ci gaba da jajircewa wajen inganta ilimi mai inganci ta hanyar samar da…
Ministan Tsaro Ya Aiwatar Da Kwalejin Yaki Akan Matakan Kawo Karshen Rashin Tsaro
Ministan Tsaro Mohammed Abubakar ya bukaci mahalarta Kwalejin Yakin Sojan Najeriya, da su samar da ingantattun…
Shugaban Rundunar Soji Ya Kaddamar Da Mazauni Ga Rejimental Sajan Major
Babban Hafsan Sojin Kasa (COAS), Laftanar Janar TA Lagbaja ya ba da umarnin gidan babban jami’in sojan kasa (RSM)…
Kakakin Majalisa Yayi Allah-Wadai Da Harin ‘Yan Bindiga A Jihar Kaduna
Kakakin Majalisar Wakilai, Abbas Tajudeen ya yi Allah-wadai da kakkausar murya kan harin da wasu da ake zargin ’yan…
Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda 31, Sun Kama Wasu Guda 81
Rundunar Sojin Najeriya sun kashe ‘yan ta’adda 31 tare da cafke 81 daga cikinsu a sassa daban-daban na kasar.
A…
Majalisar Dattawa Ta Nemi Matsugunni Ga ‘Yan Gudun Hijira A Jihar Benuwe
Majalisar dattawa ta bukaci gwamnatin Najeriya da ta gaggauta tsugunar da sama da mutane miliyan 1.5 da suka rasa…
Majalisar Dattawa Ta Binciki Zargin Kora Da Kisar ‘Yan Najeriya A Kasar…
Majalisar Dattawan Najeriya ta ce za ta binciki zargin daure wasu 'yan Najeriya sama da 250 a gidan yari da kuma…