Browsing Category
Afirka
ECOWAS Ta Kaddamar Da Shirin Taimakawa ‘Yan Gudun Hijira
Kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka ECOWAS, ta kaddamar da wani shiri na ba da taimakon jin kai…
Tunisiya Ya Tsawaita Dokar Ta-Baci Zuwa Watanni 11
Shugaban kasar Tunisiya Kais Saied ya kara wa'adin dokar ta baci na kasar na tsawon watanni 11 har zuwa ranar 31 ga…
ECOWAS Ta Kaddamar Da Tattaunawa Akan Canjin Dijital Da Haɗin Kan Yanki
Kungiyar Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin Afirka, ECOWAS ta kaddamar da wani muhimmin taron tattaunawa na kwanaki…
Tunisiya: Kwale-Kwalen Bakin Haure Ya Yi Sanadiyar Rayuka 50, An ceto 1
An ceto wani bakin haure kana ana fargabar wasu 50 sun nutse bayan wani jirgin ruwa ya nutse a tekun Bahar Rum,…
‘Yar Mandela Ta Yi Nasara A Yakin Shari’a
Babbar ‘yar Nelson Mandela, Makaziwe Mandela, ta yi nasara a shari’a da hukumar kula da kayayyakin tarihi ta Afirka…
Kotun Belgium ta sake bude shari’ar kisan kai na Patrice Lumumba
Iyalan fitaccen dan kasar Kwango Patrice Lumumba da aka kashe a ranar Talata sun ce suna fatan samun adalci a…
Kotun Jamhuriyar Afirka Ta Tsakiya Ta Amince Da Sake Baben Touadera
Kotun tsarin mulkin Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya a ranar Litinin ta tabbatar da nasarar da shugaba…
Hukumar IMF Ta Kammala Bitar Kudaden Habasha
Kwamitin zartarwa na Asusun Ba da Lamuni na Duniya, IMF ya kammala nazari na baya-bayan nan game da shirin…
Museveni Na Uganda Ne Ke Kan Gaba A Zaben Da Ake Tafkawa
Shugaban Uganda, Yoweri Museveni, wanda ya shafe shekaru 40 yana mulkin kasar, shi ne ya jagoranci zaben shugaban…
Museveni ya bukaci ‘yan Uganda da su kada kuri’a yayin da zaben ke…
Shugaban kasar Uganda Yoweri Museveni ya bukaci magoya bayansa da su fito domin kada kuri'a a daidai lokacin da…