Browsing Category
Afirka
Tsohon shugaban kasar Afirka ta Kudu Jacob Zuma ba zai koma gidan yari ba saboda…
An kare tsohon shugaban kasar Afirka ta Kudu Jacob Zuma daga komawa gidan yari, inda jami'ai suka bayyana hakan…
Blinken ya ce Amurka ta goyi bayan kokarin ECOWAS a Nijar
Sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken a ranar Alhamis ya bayyana goyon bayan shi ga kokarin kungiyar…
Shugaban Afrika Ta Tsakiya Ya Ce ‘Ba Ma Adawa Da Faransa’ Duk Da Tashin Hankali
Shugaban Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya ya ce kasarsa na son kyakkyawar alaka da Faransa, a wata hira da ta yi da ta…
Tsare Shugaban Nijar, Ta’addanci Ne- Shugaban Ivory Coast
Shugaban Cote d'Ivoire Alassane Ouattara, ya ce ci gaba da tsare shugaban kasar Mohammed Bazoum na Jamhuriyar Nijar…
ECOWAS Ta Bada Umarnin Kaddamar Da Dakarun Sojoji A Jamhuriyar Nijar
Hukumar Shugabannin Kasashen Kungiyar ECOWAS sun umurci kwamitin hafsan hafsoshin tsaro na al’ummar kasar da su…
Juyin Mulkin Nijar: Shugaban ECOWAS Na Neman Hanyar Magance Rikicin Siyasa
Shugaban Kungiyar ECOWAS kuma Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya ce dole ne a samar da mafita ga rikicin siyasa a…
ECOWAS Tayi Taro Na Musamman
Yanzu haka ana shirin fara wani taro na musamman na Hukumar Shugabannin Kasashen Yammacin Afirka ta ECOWAS a dakin…
Nijar: EU ta ce “Kofa A Bude Take Na Yin Sulhu
Har yanzu akwai sauran damar yin sulhu a Nijar,” in ji kakakin hukumar Tarayyar Turai Peter Stano yayin wani taron…
Dakarun Sojojin Habasha Sun Koma ‘Yan Bindiga A Manyan Garuruwan Amhara Biyu
Sojojin kasar Habasha sun fatattaki ‘yan sa-kai na yankin daga wasu manyan garuruwa biyu na yankin Amhara, kamar…
Laberiya ta kori tsohon shugaban ‘yan sandan kasar Sierra Leone
Hukumomin kasar Laberiya sun kama tare da mika wani tsohon jami’in ‘yan sandan Saliyo da kasarsa ke zargi da shirya…