Browsing Category
Afirka
Kasar Habasha ta ayyana dokar ta-baci a yankin Amhara
Majalisar Ministocin Habasha na ayyana dokar ta-baci a yankin Amhara na kasar bayan da hukumomi suka nemi a taimaka…
Senegal ta lashi takobin shiga tsoma bakin ECOWAS a Nijar
Senegal ta ce za ta shiga cikin kungiyar idan kungiyar ECOWAS ta yanke shawarar shiga tsakani ta hanyar soji a…
Nijar: Ofishin Jakadancin Burtaniya Ya Rage Yawan Ma’aikata
Kasar Burtaniya na "rage yawan ma'aikatan ta na wani dan lokaci a ofishin jakadancinta dake Yamai" saboda "yanayin…
Jagoran juyin mulkin Nijar ya ziyarci Mali
Daya daga cikin jami'an da suka yi juyin mulki a Nijar Janar Salifou Mody ya ziyarci kasar Mali inda ya gana da…
Yankin Habasha ya nemi taimakon Tarayya game da rikicin ‘Yan bindiga
Gwamnatin yankin Amhara na Habasha ta nemi taimako daga hukumomin tarayya a ranar Alhamis don "daukar matakan da…
Shugaban Brazil Ya Taimakawa Karin Kasashe A BRICS
Shugaban kasar Brazil Luiz Inácio Lula da Silva ya bayyana cewa, yana goyon bayan karin kasashe da suka shiga…
Juyin Mulkin Nijar: Shugaban ECOWAS Ya Tura Tawaga Zuwa Yamai
Shugaban Kungiyar ECOWAS na Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya aike da tawaga biyu zuwa jamhuriyar Nijar tare da wanzar…
Sudan Ta Kudu: Matsanancin Yanayi Na Kara Jaddada Damuwr Karancin Abinci
Matsanancin yanayi sakamakon matsalar yanayi ya janyo yunwa a Sudan ta Kudu zuwa wani yanayi da ba a taba ganin…
Masu Zanga-Zanga Sun Taru Domin Nuna Goyan Bayan Juyin Mulkin Sojojin Nijar
Jama'a na ta taruwa a wani dandalin da ke tsakiyar birnin Yamai, babban birnin Nijar, domin nuna goyon bayansu ga…
Jamhuriyar Nijar: Shugaban Mulkin Soja Yayi Kashedi Game Da Tsoma Bakin Kasashen…
Sabon Shugaban Mulkin Sojan Nijar ya caccaki kasashe makwabta da kasashen duniya a wani jawabi da ya yi ta gidan…