Browsing Category
siyasa
Sabon Gwamnan Jihar Ondo Ya Ziyarci Iyalan Marigayi Akeredolu
Sabon gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa, ya kai ziyarar ta'aziyya ga iyalan tsohon gwamnan jihar,Marigayi…
Shugaba Tinubu Ya Gana Da Sabon Gwamnan Jihar Ondo
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya gana da sabon gwamnan jihar Ondo, Mista Lucky Aiyedatiwa, inda ya kara masa…
Dan Majalisa Ya Nemi Kafa Hukumar Ci Gaban Kasa
Sanata mai wakiltar mazabar Nasarawa ta yamma a majalisar dattawan Najeriya, Aliyu Wadada ya yi kira da a kafa…
Mutuwar Gwamna Akeredolu Rashi Ne Mai Raɗaɗi – Kakakin Majalisa Abbas
Kakakin majalisar wakilai Hon. Abbas Tajudeen, ya bayyana alhininsa kan rasuwar Gwamna Oluwarotimi Odunayo…
Gwamna Makinde Ya Yi Alkawarin Ci Gaba Da Hada Kai Da Masu Zuba Jari
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya ce gwamnatinsa ta tsaya tsayin daka wajen hada kai da mutane masu zaman kansu…
‘Yar Majalisar Anambara Ta Bada Katin Shugabanci Na Watanni Shida
‘Yar majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Awka ta Arewa/Kudu a majalisar wakilai, Farfesa Oby Orogbu, ta bayyana…
Rikicin Siyasar Ribas: Shugaban Kasa Ya Cancanci Yabo –Wike
Ministan Babban Birnin Tarayyar Najeriya (FCT), Mista Nyesom Wike, ya ce kamata ya yi a yaba wa Shugaba Bola Ahmed…
Kotun Daukaka Kara Ta Tabbatar Da Nasarar Dan Takarar Jam’iyyar Labour, Ogene
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja, ta yi watsi da karar da dan takarar majalisar wakilai na jam’iyyar PDP a…
Majalisar Jihar Kogi Ta Samu Mataimakiyar Majalisa Mace Ta Farko
Majalisar dokokin jihar Kogi ta nada Comfort Nwochiola daga mazabar Ibaji a matsayin mataimakiyar kakakin ta, inda…
Zaben Bye: INEC Ta Amince Da Rana, Lokaci Da Jadawalin Zabe
Alkalan zaben Najeriya, Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta, INEC, ta sanya ranar 3 ga watan Fabrairu, 2024 domin sake…