Browsing Category
siyasa
Shugaban Jam’iyyar APC Na Kasa Ya Nemi Hadin Kan ‘Yan Jam’iyyar A Jihar Ribas
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Dakta Abdullahi Ganduje, ya bukaci ‘ya’yan jam’iyyar APC na jihar Ribas da su yi…
Matasan Jihar Kogi Sun Kafa Wa Dan Takarar Gwamna Sharuda 4
Matasan jihar Kogi a karkashin kungiyar Lugard Youths Development and Empowerment Initiative (LYDEI) sun dorawa…
Majalisar Dokokin Jihar Anambra Ta Tabbatar Da Nadin Kwamishinoni Biyu
Majalisar dokokin jihar Anambra ta tabbatar da nadin Honorabul Beverly Ikpeazu-Nkemdiche da Mista Izuchukwu Okafor…
Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Kwamishinoni, Sakatarorin Dindindin, Shugaban…
Gwamna Muhammad Inuwa Yahaya na jihar Gombe ya rantsar da kwamishinoni 17 da sakatarorin dindindin 12 da kuma…
SDP Ta Yi Kira Ga Fadar Shugaban Kasa Da Ta Binciki Hatsarin Da Ya Faru A Jihar…
Jam’iyyar SDP reshen jihar Kogi da majalisar yakin neman zaben ta na gwamna sun yi kira ga fadar shugaban kasa da…
APC Ta Dakatar Da Yakin Neman Zaben Gwamnan Jihar Kogi
Jam’iyyar All Progressives Congress, APC ta dakatar da yakin neman zaben gwamnan jihar Kogi da za a yi ranar 11 ga…
Rashin Tsaro: Majalisar Wakilai Na Neman Sa hannun Gwamnati Akan Kashe Manoma
Majalisar wakilai ta 10 ta bukaci gwamnatin tarayya da ta dakatar da kashe-kashen da ake yi wa manoma a fadin kasar…
Jam’iyyar APC Ta Taya Kakakin Majalisar Nasarawa Murna
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Nasarawa ta taya shugaban majalisar dokokin jihar Alhaji Ibrahim…
Mulki Nagari Zai Dakatar Da Sojoji A Yammacin Afrika –Ganduje
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Alhaji Abdullahi Ganduje, ya bukaci shugabannin kasashen Afrika da su samar da…
Kungiya Ta Samar Da Sana’o’i Ga Matasa A Jihar Kogi
Kungiyar tallafawa gwamna mai suna Muri Elite Network (M.E.N), ta gudanar da taron horaswa da wayar da kan matasa…