Browsing Category
siyasa
INEC Ta Bukaci Hukumomin Tsaro Da Su Dakile Tashe-tashen hankulan Zabe
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta bukaci hukumomin tsaro da su dauki kwakkwaran mataki kan masu shirya…
Zabe: Yiaga Africa Yana Neman Madadin Hanyoyin Gane Mai Zabe
Yiaga Africa, wata kungiya mai zaman kanta mai rajin tabbatar da dimokaradiyya mai shiga tsakani, da kare hakkin…
Jihar Imo: Shugaban SDP ya yi murabus
Shugaban jam’iyyar SDP a jihar Imo, Prince Marshal Okaforanyanwu, ya ajiye mukaminsa na tsawon watanni uku kafin…
Gwamnatin Najeriya Ta Bukaci Super Falcons Ta Ci Gaba Da Gwagwarmaya
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta tuhumi 'yan wasan Super Falcons da su ci gaba da daga tutar kasar a gasar cin kofin…
Gwamna Ya Mika Sunayen Kwamishinoni 17 Ga Majalisar Jihar Nasarawa
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya mika sunayen kwamishinoni 17 ga majalisar dokokin jihar domin tantancewa…
Gwamnatin Jihar Abia Za Ta Kafa Wurin Shakatawa
Kwamishinan yada labarai da al’adu na jihar Abia, Mista Okey Kanu, ya ce ana shirin kafa wani wurin shakatawa mai…
Atiku ya roki kotu da ta yi adalci da bukatar shi
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben da ya gabata, Alhaji Abubakar Atiku ya roki kotun sauraron…
Zaben Edo LG: APC na da kwarin gwiwar Samun Nasara
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) reshen Edo ta ce za ta kai ga samun nasara idan zaben kananan hukumomin…
Zaben Gwamnan Jihar Imo A Karkashin Kaka: Jam’iyyar Labour Ta Tabbatar Da Takarar…
Jam’iyyar Labour Party (LP) a Jihar Imo ta sake tabbatar da Sanata Athan Achonu a matsayin dan takarar Gwamnan…
Majalisar Jihar Nasarawa Ta 7: Jam’iyyar APC Ta Taya Balarabe Murnar Sake Zaben…
Jam’iyyar APC reshen Jihar Nasarawa ta taya Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Nasarawa Rt. Hon. Ibrahim Balarabe…