Browsing Category
siyasa
KWAMITIN MAJALISAR DATTAWA YA TABBATAR DA INGANCIN DOKAR ZABE 2022
Kwamitin majalisar dattijai mai kula da harkokin zabe ya tabbatar da cewa dokar zabe ta 2022 za ta yi tasiri mai…
2023: KWANKWASO ZAI SAUYA NIJERIYA – NNPP JIHAR NASARAWA
Shugaban jam’iyyar New Nigeria People’s Party NNPP na jihar Nasarawa, Hon. Sidi Bako ya bayyana dan takarar…
DAN TAKARAR SHUGABAN KASA A PDP ALKAWARIN MUKAMIN MINISTOCI GA MATA DA MATASA…
Da yake magana game da shirin hana fitar da kayayyaki daga Najeriya, darektan FDA ya ce shiri ne na tsawon shekaru…
WA’ADIi NA BIYU: Al’UMMAR TIV A JIHAR NASARAWA SUN AMINCE DA GWAMNA…
Al’ummar Tiv a Jihar Nasarawa sun yi alkawarin marawa Gwamna Abdullahi Sule baya na neman wa’adin mulki karo na…
RIKICIN PDP: KOTU TA NEMI KOTU TA KORI KARAR WIKE AKAN ATIKU
Jam’iyyar PDP, dan takararta na shugaban kasa, Atiku Abubakar da gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, sun…
TSOHON GWAMNAN JIHAR KANO SHEKARAU YA SAUYA SHEKA ZUWA PDP A HUKUMA
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya a majalisar dattawa, Malam Ibrahim Shekarau ya…
2023: JAM’IYYAR PRP JIHAR OGUN TA BAYYANA DAN TAKARAR GWAMNA
Gabanin zaben 2023, jam’iyyar PRP reshen jihar Ogun, ta bayyana dan takararta na gwamna a matsayin David Bamgbose,…
KWAMISHINONI TARA MAJALISAR DOKOKIN JIHAR KANO TA ZABA
A ranar Litinin majalisar dokokin jihar Kano ta amince da nadin kwamishinoni Tara da Gwamnan jihar Abdullahi…
TSOHON DAN TAKARAR GWAMNAN JIHAR ANAMBRA A PDP YA SHIGA JAM’IYYAR LABOUR
Tsohon dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a jihar Anambra, kuma tsohon shugaban otal din Transcorp Hilton,…
SHUGABAN JAM’IYYAR APC YA DORAWA JIHAR ABIA AIKI AKAN HADIN KAI
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya dora wa ‘ya’yan jam’iyyar APC na jihar Abia aikin yin…