Browsing Category
kasuwanci
Masu ruwa da tsaki sun amince da farfado da tattalin arzikin jihar Enugu
Masu ruwa da tsaki a jihar Enugu sun kuduri aniyar farfado da kasuwanci, domin habaka tattalin arzikin kasar bayan…
Masana harkokin Kudi sun mayar da martani game da dakatarwar Emefiele a matsayin…
Masana harkokin kudi sun ci gaba da mayar da martani kan dakatarwar da shugaban babban bankin Najeriya, Bola Tinubu…
Shugaba Tinubu ya dakatar da Gwamnan CBN, Emefiele
Shugaba Bola Ahmed Tinubu GCFR ya dakatar da Gwamnan Babban Bankin Najeriya Mista Godwin Emefiele daga aiki ba tare…
Harkokin Kasuwanci: NYSC, Jami’ar Nasarawa Zata Horar da Masu Yi Wa Kasa…
Hukumar kula da masu yi wa kasa hidima ta kasa, NYSC ta ce, shirin ya shirya tsaf don karfafawa mambobin kungiyar…
Reddit Zai Rage Ma’aikata Da Kashi 5%
Reddit Ya ce Zai kori kusan kashi 5% na ma'aikatan shi, ko kuma ma'aikata 90, domin shiga cikin jerin kamfanonin…
NDIC Ta Nemi Shawarar Masu Ruwa Da Tsaki Don Inganta Tsarin Kima
Hukumar Inshorar Deposit Inshora ta Najeriya (NDIC) ta sanar da wani shiri na inganta tsarinta na Daban-daban na…
Najeriya Za Ta Bunkasa Kasuwanci Da Tattalin Arziki Da Kasar Sin
Gwamnatin Najeriya na shirin zurfafa huldar kasuwanci da tattalin arziki da Jamhuriyar Jama'ar kasar Sin domin…
Hukumar IATA Ta Yi Gargadi Akan Toshe Tallafin Kudade Da Suka Hana Ci gaban…
Kungiyar sufurin jiragen sama ta kasa da kasa ta yi gargadin cewa karuwar kudaden da aka toshe a cikin gaggawa na…
Hukumar Harajin Cikin Jihar Katsina Ya Ba Masu Bashi Wa’adin Sati Biyu
Hukumar tara haraji ta jihar Katsina (KIRS) a yankin arewa maso yammacin Najeriya ta bai wa bankuna da sauran…
Ma’aikatan Maritime Zasu Fara Yajin Aiki A Ranar Litinin
Kungiyar ma’aikatan Jiragen ruwa ta Najeriya ta yi barazanar fara wani yajin aiki a ranar Litinin mai zuwa kan…