Browsing Category
Harkokin Noma
Uwargidan Gwamnan Jihar Osun Ta Bukaci Mata Su Shiga Harkar Noma
An yi kira ga mata a jihar Osun da Najeriya da su taka rawar gani sosai a harkar noma ta yadda za a inganta samar…
Gwamnatin Ebonyi Ta Amince da Buhunan Taki 13,000 Ga Manoma
Gwamnatin jihar Ebonyi ta amince da sayo da raba taki buhu 13,000 ga manoman Ebonyi domin bunkasa noma a jihar.…
Anthrax: Gwamnatin Jihar Kebbi Tayi Wa Jama’a Nasiha Akan Matakan Tsaro
Gwamnatin jihar Kebbi ta shawarci mazauna jihar da su yi taka-tsan-tsan tare da daukar matakan kariya a sakamakon…
Jihar Ebonyi Za Ta Raba Buhunan Taki 13,000 Ga Manoma
Gwamnatin jihar Ebonyi ta ce za ta raba buhunan takin zamani 13,000 ga manoma, a wani mataki na bunkasa noman…
Cire Tallafi: Majalisar Adamawa Ta Amince Da N974m Domin Sayo Taki Da Masara
Majalisar dokokin jihar Adamawa ta amince da kudi naira miliyan 974,670 domin siyan taki da masara.
…
MAAN Ta Jaddada Kudurinta Na Tallafama Shirin Gwamnati Na Bunkasa Bangaren Noma A…
Kungiyar manoman masara da sarrafata ta kasa (MAAN) ta jaddada kudurinta na bada gudummuwar ta ga shirin gwamnatin…
Wata Gamayyar Kumgiyoyi Na Kira Da A Fifita Harkokin Noma A Kasafin Kudi
Kungiyar Agric Budget Plus Cluster (ABPC), ta yi kira ga gwamnatin jihar Ebonyi da ta fifita aikin noma a kasafin…
Tallafawa Manoma Domin Rungumar Ayyukan Noma Na Zamani – Gwamna Obaseki
Domin inganta amfanin gonakinsu da kuma tabbatar da wadatar abinci, gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya yi kira…
Gwamnatin Najeriya da masu ruwa da tsaki sun yi yunkurin shawo kan matsalar…
Gwamnatin Tarayya ta yi kira ga bangaren hadin gwiwa da su sanya hannu a cikin muradin gwamnati na samar da abinci…
Cire Tallafi: Majalisar Tattalin Arziƙi Ta Ƙasa Ta Goyi Bayan Rabon Taki
Hukumar Tattalin Arziki ta Kasa (NEC) ta yi watsi da shirin rabon hatsi da takin zamani ga jihohi da gwamnatin…