Browsing Category
Harkokin Noma
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Yaki Da Tamowa da Karancin Abinci A Najeriya
Hukumar samar da abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ta amince da sabon shirin dalar Amurka biliyan 2.56 ga Najeriya…
Wata Cibiya ta yi kira da a yi amfani da tsire-tsire yadda ya kamata don bunkasa…
Farfesa Mohammad-Faguji Ishiyaku, Babban Darakta na Cibiyar Binciken Aikin Noma (IAR) na Jami’ar Ahmadu Bello (ABU)…
FAO Ta Kammala Horas Da Ma’aikata 30 Kan Kula da Cututtuka da Sa ido Akan…
Hukumar Abinci da Aikin Noma ta Majalisar Dinkin Duniya ta gudanar da bikin yaye dalibai ‘Cohort 4’ da ake kira…
Norway Ta Bada Karin Dala Miliyan 4.5 Don Taimaka Samar Da Abinci A Najeriya
Gwamnatin Norway ta bada karin dala miliyan 4.5 domin tallafawa hukumar abinci da noma ta majalisar dinkin duniya…
Kanfani Ya Bukaci Shigar Da Mata Harkokin Noma A Najeriya
Wani kamfanin noma mai suna Value Seed Limited yana ba da shawarar shigar da mata a harkar noma a Najeriya don…
Kakakin Majalisa Ya Roki ‘Yan Majalisa Da Su Samar Da Dokokin Tallafawa Manufofin…
Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Bauchi Abubakar Suleman ya yi kira ga ‘yan majalisar da su samar da dokokin da za…
Manoman Kaji Suna Neman Damar Samun Isasshen Hatsi
Kungiyar kiwon kaji ta Najeriya (PAN) ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta samar da hatsi ga manoman kaji akan…
Gwamnatin jihar Kebbi ta tallafawa Al’umar Da ‘yan fashi Suka Kai Wa Farmaki
Gwamnatin jihar Kebbi ta raba kayan abinci ga gidaje akalla tara wadanda ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne suka…
Hukumar USAID, IITA Ta Kaddamar da Baje kolin Harkar Noma na 2023 A Jihar Yobe
Hukumar USAID Feed-the-Future, Cibiyar Harkokin Noma ta Kasa da Kasa (IITA) tare da takwararta, Cibiyar Bincike kan…
An Bukaci Samar Wa Mata ‘Yancin Mallakar Filaye
Gwamnatin Najeriya ta ce za ta ci gaba da bayar da shawarwarin yadda za a aiwatar da hakkin mallakar fili ga mata a…