Browsing Category
ilimi
Shugaban Kasa Tinubu Yayi Alkawarin Kara Kwarewa A Fannin Ilimi
Shugaba Bola Tinubu ya yi alkawarin cewa gwamnatinsa za ta kara ba wa fannin ilimi damar ganin kowane yaro dan…
Kwararru Sun Ba da Shawarwari Akan ɗaukar Ilimin E-Learning na Musamman
Kwararru a fannin ilimi na musamman a Najeriya sun yi kira da a hada kai da kuma daukar tsarin ilmantarwa ta yanar…
Tetfund Ta Amince da N130M A Matsayin Tallafin Kuɗin Makarantun Fasaha
Asusun Tallafawa Manyan Makarantu, TETFUnd ya amince da ranar N130,000,000.00 a matsayin sa hannun shiyya ga kowace…
IBB University: Jami’ar jihar Neja ta Kori dalibai 24 bisa laifuffuka daban…
Jami'ar jahar Neja dake arewa ta tsakiyar Najeriya ta shirya karrama mutun hudu da digirin digirgir a bikin yaye…
Jihar Kaduna Ta Kaddamar da AGILE Domin Inganta Ilimin Sakandare
Gwamnatin jihar Kaduna a hukumance ta kaddamar da shirin samar wa ‘yan mata koyo da karfafawa, shirin AGILE…
UNICEF Ta Taimakawa Makarantun Adamawa Da Kayayyakin Koyarwa
Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya tallafa wa makarantun jihar Adamawa guda 10 da…
Shugaba Buhari ya kaddamar da ayyukan TETFUND na biliyoyin Naira a Makurdi
A ranar Alhamis din da ta gabata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da wasu ayyuka guda shida da asusun…
2023 UTME: Minista Ya Bayyana Jin Dadin shi Akan Sake Shiryawa Jarabawar
Ministan Ilimi, Adamu Adamu, ya bayyana jin dadinsa da yadda ake gudanar da jarrabawar gama gari ta shekarar 2023…
NECO ta Sake Jadawalin Jarrabawar Shiga Jami’a A 2023
Hukumar Shirya Jarrabawa ta Kasa NECO, ta sake dage jarabawar shiga makarantun gaba da sakandare ta kasa 2023 NCEE,…
UBEC Ta Sha Alwashin Ci Gaba Da Zamanantar Da Yanayin Koyo Da Koyarwa A Makaratun…
Hukumar kula da ilmin bai daya ta Najeriya wato UBEC ta sha alwashin ci gaba da zamanantar da yanayin koyo da…